Tallafin Karatu: Gidauniyar Atiku Abubakar Ta Baiwa Yan Mata Uku da Suka Yi Bajinta Wurin Muhawara

Gidauniyar Atiku Abubakar ta bai wa matasa uku ‘yan Najeriya Nafisa Abdullahi, Rukaiya Fema, da Khadija Kalli cikakkiyar tallafin karatu (scholarship) don karrama su bisa kyakkyawan sakamako da suka samu a gasar TeenEagle Global Finals. Wani takarda daga gidauniyar, dauke da kwanan wata 5 ga Agusta, 2025, kuma dauke da sa hannun Farfesa Ahmadu Shehu,…

Read More