Kotu ta Ɗage Sauraron Buƙatar Belin El-Rufai Zuwa 31 ga Maris
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zama a Jihar Kaduna ta ɗage sauraron ƙarar neman beli da tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufai, ya gabatar zuwa ranar 31 ga Maris, 2026. An yanke wannan hukunci ne bayan zaman kotun da aka yi a ranar Talata, inda lauyoyin ɓangarorin biyu suka gabatar da hujjoji a gaban kotun….
