Skip to content
Tuesday, July 14, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • Bashin Waje: Najeriya Ta Kashe Dala Miliyan 920 Cikin Watanni Biyu – CBN

    57 minutes ago57 minutes ago
  • Home
  • Business
  • Business
  • Nigeria

FG Vows to Boost Exports, Investment Through Special Economic Zones

admin1 year ago1 year ago

Category: Business

Business

  • Business
  • News

Bashin Waje: Najeriya Ta Kashe Dala Miliyan 920 Cikin Watanni Biyu – CBN

Idris Umar57 minutes ago57 minutes ago03 mins

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayyana cewa Najeriya ta kashe dala miliyan 920 wajen biyan bashin ƙasashen waje cikin watanni biyun farko na shekarar 2026. Rahoton tattalin arziki na CBN na watan Fabrairu ya nuna cewa an biya dala miliyan 440 a watan Janairu, sannan aka sake biyan dala miliyan 480 a watan Fabrairu, wanda…

Read More
  • Business
  • News

NERC: Gwamnati ta Samar da Kashi 7 Cikin 100 na Mita Miliyan 3.2 da Aka Shirya

Idris Umar1 hour ago1 hour ago03 mins

Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya (NERC) ta bayyana cewa shirin gwamnatin tarayya na girka mitocin lantarki da tallafin Bankin Duniya na dala miliyan 500 ya samu nasarar girka mita 217,784 kacal daga cikin mita miliyan 3.2 da aka tsara girkawa. An ƙaddamar da shirin mai suna Distribution Sector Recovery Programme (DISREP) ne domin…

Read More
  • Business
  • News

IMF: Tsadar Abinci da Makamashi Za Su Ƙara Talauta ‘Yan Najeriya

Idris Umar1 hour ago1 hour ago03 mins

Asusun Ba da Lamuni na Duniya (IMF) ya yi gargaɗin cewa ‘yan Najeriya za su fuskanci ƙarin hauhawar farashin kayan masarufi a shekarar 2026, lamarin da ka iya ƙara tsananta talauci da rashin wadataccen abinci duk da ingantuwar wasu alamu na tattalin arzikin ƙasar. IMF ya bayyana hakan ne a cikin rahotonsa na World Economic…

Read More
  • Business
  • News

AfDB: Afirka Na da Damar Samun Dala Biliyan 125

Idris Umar1 hour ago1 hour ago03 mins

Bankin Raya Afirka (AfDB) ya bayyana cewa fannin kasuwancin da ba a yi wa rijista ba a nahiyar Afirka na da damar samar da kuɗaɗen shiga da suka kai kusan dala biliyan 125, tare da yin kira ga gwamnatocin ƙasashen nahiyar da su yi amfani da wannan dama yadda ya kamata. Mataimakin Shugaban AfDB kuma…

Read More
  • Business
  • News

Nazarin Haraji: Gwamnatin Tarayya ta Ɗauki PwC Don Tantance Caji Sama da 270

Idris Umar5 days ago5 days ago02 mins

Gwamnatin Tarayya ta fara shirin sake fasalin haraji, kuɗaɗen lasisi da sauran caji sama da 270 da ake karɓa a fannin mai da iskar gas na Najeriya, inda ta ɗauki kamfanin PwC domin gudanar da bincike da kwatanta tsarin harajin ƙasar da na sauran ƙasashen da ke hako mai. Ƙaramin Ministan Albarkatun Man Fetur (Mai),…

Read More
  • Business
  • News

NNPC Ta Rage Kashe Kuɗi, Ta Ƙara Samar da Mai Zuwa Miliyan 1.71 a Rana

Idris Umar5 days ago5 days ago03 mins

Kamfanin Man Fetur na Ƙasa, NNPC Limited, ya sanar da cewa ya rage kuɗaɗen gudanar da ayyukansa da dala biliyan 3.4, sakamakon sake fasalin kwangiloli da inganta yadda ake gudanar da ayyuka, abin da ya bayyana a matsayin ɗaya daga cikin manyan nasarorin da ya samu tun bayan da ya koma kamfani mai cin gashin…

Read More
  • Business
  • News

Mashigar Hormuz: Farashin Danyen Mai ya Tashi da Kashi 2% Bayan Hare-haren Jiragen Ruwa

Idris Umar5 days ago5 days ago03 mins

Farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya ya ƙaru da fiye da kashi 2 cikin ɗari a ranar Talata, bayan hare-haren da aka kai wa jiragen ruwa na kasuwanci a kusa da mashigar ruwan Hormuz, lamarin da ya sake tayar da fargabar katsewar isar da mai ta ɗaya daga cikin muhimman hanyoyin jigilar makamashi a duniya….

Read More
  • Business
  • News

UAE ta Ƙara Samar da Gangar Mai Miliyan 3.8 a Rana Bayan Ficewa daga OPEC+

Idris Umar5 days ago5 days ago03 mins

Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa (UAE) ta ƙara yawan hako ɗanyen mai zuwa gangar mai miliyan 3.8 a rana a watan Yuni, wanda shi ne mafi girman matakin da ƙasar ta kai tun watan Afrilun shekarar 2020, bayan ficewarta daga ƙungiyar OPEC+ domin kauce wa ƙa’idodin takaita yawan hako mai. Kamfanin dillancin labarai na Reuters ya ruwaito…

Read More
  • Business
  • News

Kasuwar Canjin Kuɗaɗe Ta Yi Ciniki Dala Biliyan 3.05, Mafi Girma Cikin Watanni Uku

Idris Umar5 days ago5 days ago03 mins

Kasuwar canjin kuɗaɗe ta ƙetare (FX) a Najeriya ta samu mafi girman yawan ciniki cikin watanni uku, inda jimillar mu’amaloli ta kai dala biliyan 3.053 a makon da ya ƙare ranar 3 ga Yuli, 2026. Rahoton mako-mako na FMDQ ya nuna cewa wannan ya kasance ƙarin kashi 7.67 cikin ɗari idan aka kwatanta da makon…

Read More
  • Business
  • News

Kuɗin Wajen Bankuna Ya Zarce Tiriliyan 5 – CBN

Idris Umar3 weeks ago3 weeks ago03 mins

Sabbin bayanai daga Babban Bankin Najeriya (CBN) sun nuna cewa ’yan Najeriya na rike da Naira tiriliyan 5.19 a wajen tsarin bankuna zuwa watan Mayun 2026, lamarin da ke nuna cewa amfani da kuɗi a hannu na ci gaba da rinjaye duk da shekaru na ƙoƙarin bunƙasa biyan kuɗi ta hanyar zamani da faɗaɗa harkokin…

Read More
  • 1
  • 2
  • 3
  • …
  • 33

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV