Skip to content
Tuesday, July 14, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • NERC: Gwamnati ta Samar da Kashi 7 Cikin 100 na Mita Miliyan 3.2 da Aka Shirya

    60 minutes ago60 minutes ago
  • IMF: Tsadar Abinci da Makamashi Za Su Ƙara Talauta ‘Yan Najeriya

    1 hour ago1 hour ago
  • AfDB: Afirka Na da Damar Samun Dala Biliyan 125

    1 hour ago1 hour ago
  • Fannin Lafiyar Zamani na Dijital a Najeriya Ya Jawo Zuba Jarin Dala Miliyan 271

    1 hour ago1 hour ago
  • Masana Kimiyya Sun Fara Gwajin Sabuwar Rigakafin Ebola a Jikin Dan Adam

    1 hour ago1 hour ago
  • Home
  • World
  • Sports
  • World

Manchester United Draw Real Sociedad in Europa League Last 16: Full Fixtures and Road to Glory

admin1 year ago1 year ago

Category: World

World News

  • News
  • World

Iran Ta Sake Rufe Mashigar Hormuz Bayan Sabbin Hare-haren Amurka

Idris Umar1 month ago1 month ago03 mins

Iran ta sanar da cikakken rufe Mashigin Hormuz tare da yin gargaɗin cewa za ta kai hari kan duk wani jirgin ruwa da ya yi ƙoƙarin bi ta cikinsa, bayan sabbin hare-haren soji da Amurka ta kai kan wasu wurare a ƙasar. Sanarwar ta fito ne daga rundunar Khatam al-Anbiya ta Iran, wadda ta bayyana…

Read More
  • News
  • World

Hajji 2026: Za a Fassara Hudubar Arafah Zuwa Hausa, Yarbanci da Wasu Harsuna 33

Idris Umar2 months ago2 months ago02 mins

Hukumomin Saudiyya sun sanar cewa hudubar Arfa ta wannan shekarar a lokacin aikin Hajj za a fassara ta zuwa harsuna 35, sannan za a watsa ta ta kafafen dijital da tashoshin da ke da alaƙa da ita. Wannan shiri na nufin bai wa miliyoyin alhazai da Musulmi a fadin duniya damar bin hudubar a harsunansu…

Read More
  • News
  • World

Hajjin 2026: Saudiya taGargaɗi Alhazai Kan Tsananin Zafi

Idris Umar2 months ago2 months ago02 mins

Hukumar Kula da Yanayi ta Kasa a Saudi Arabia ta gargadi alhazan da za su gudanar da aikin Hajjin shekarar 2026 da su shirya fuskantar matsanancin zafi, inda ake sa ran yanayin zafin zai kai har digiri 47 na ma’aunin Celsius a lokacin aikin Hajji. Hukumar ta bukaci alhazan da su dauki matakan kariya domin…

Read More
  • Business
  • News
  • World

Mashigar Hormuz: Ma’aikatan Jiragen Ruwa 20,000 Suka Kasa Wucewa

Idris Umar2 months ago2 months ago02 mins

Kimanin ma’aikatan jiragen ruwa 20,000 ne suka makale a teku bayan da ƙasar Iran ta ƙarfafa matakan iko a mashigar Strait of Hormuz, wacce ke ɗaya daga cikin manyan hanyoyin jigilar man fetur a duniya. Iran ta kafa wata hukuma mai suna “Persian Gulf Strait Authority” domin kula da zirga-zirgar jiragen ruwa a yankin. A…

Read More
  • News
  • World

Bashin Kasashen Waje: Jihohi da FCT ya kai Dala Biliyan 5.7 duk da Ƙarin FAAC

Idris Umar2 months ago2 months ago02 mins

Bashin waje na jihohi da Babban Birnin Tarayya (FCT) ya ƙaru sosai a shekarar 2025, inda jihohi 32 tare da FCT suka tara kusan dala biliyan 5.7, duk da ƙarin kuɗaɗen da suke samu daga Asusun Raba Kuɗaɗen Tarayya (FAAC). Bayanai daga Hukumar Kula da Bashin Ƙasa (DMO) sun nuna cewa jimillar bashin jihohi da…

Read More
  • News
  • World

Tsagaita Wuta: Amurka da Iran, Muhimman Bayanai Yayin Da Rikicin Hormuz Ke Raguwa

Idris Umar3 months ago3 months ago02 mins

Amurka da Iran sun amince da tsagaita wuta na makonni biyu bisa sharadi, wanda zai ba jiragen kasuwanci damar wucewa cikin mashigar ruwan Strait of Hormuz, lamarin da ya rage tashin hankalin da aka shafe makonni ana fama da shi bayan hare-haren hadin gwiwar Amurka da Isra’ila kan wasu wurare a Iran. Firaministan Pakistan, Shehbaz…

Read More
  • News
  • World

Tattalin Arziki: Bankin Duniya Ya Yi Hasashen Ci Gaban 4.4 Cikin 100 a Najeriya

Idris Umar6 months ago6 months ago02 mins

Tattalin arzikin Najeriya na dab da samun mafi girman bunƙasa cikin sama da shekara goma, a cewar sabon rahoton Global Economic Prospects da Bankin Duniya ya fitar. Rahoton ya yi hasashen cewa tattalin arzikin ƙasar zai bunƙasa da kashi 4.4 cikin 100 a shekarun 2026 da 2027, abin da ke nuna ƙaruwa mai yawa idan…

Read More
  • News
  • World

An Cire Najeriya daga Jerin Ƙasashen EU Masu Haɗarin Laifukan Kuɗi

Idris Umar6 months ago6 months ago04 mins

Ƙungiyar Tarayyar Turai (EU) ta sanar da cire Najeriya a hukumance daga jerin ƙasashen da ake ɗauka masu babban haɗari wajen halatta kuɗin haram (money laundering) da tallafa wa ta’addanci, matakin da ake sa ran zai sauƙaƙa mu’amalolin kuɗi na ƙetare tare da ƙara amincewar masu zuba jari. An wallafa sabuntawar a shafin yanar gizon…

Read More
  • News
  • World

Juyin Mulki: Sojoji Sun yi wa Jonathan Rakiya Yayin Ficewa Daga Guinea-Bissau

Idris Umar8 months ago8 months ago01 mins

Tsohon Shugaban ƙasa, Goodluck Ebele Jonathan ya samu rakiyar jami’an sojoji a lokacin da yake ficewa daga cikin ƙasar Guinea-Bissau, a yayin da ake cigaba da zaman ɗar-ɗar bayan sojoji sun karɓe mulkin ƙasar. Da fari an ruwaito cewa Jonathan yana ɗaya daga cikin jagororin Afirka da juyin mulkin ƙasar ya rutsa da su. An…

Read More
  • News
  • World

Gwamnatin Amurka Ta Soke Bizar Wole Soyinka

Idris Umar9 months ago9 months ago03 mins

Shahararren malamin kimiyyar adabi kuma mai lashe lambar yabo ta Nobel, Farfesa Wole Soyinka, ya bayyana ranar Talata cewa gwamnatin Amurka ta soke bizar sa, wanda hakan ya sanya samun shiga kasar ba zai yiwu a yanzu ba. Soyinka ya bayyana wannan yayin taron manema labarai da aka gudanar a Kongi’s Harvest Gallery, Freedom Park,…

Read More
  • 1
  • 2
  • 3

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV