Skip to content
Saturday, May 23, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • Zaɓen Fidda Gwani: PMB Ta Goyi Bayan ’Yan Takarar APC da Suka Yi Nasara

    3 hours ago3 hours ago
  • Home
  • Sports
  • Sports
  • World

Manchester United Draw Real Sociedad in Europa League Last 16: Full Fixtures and Road to Glory

admin1 year ago1 year ago

Category: Sports

Sports News

  • News
  • Sports

Arsenal Ta Lashe Gasar Firimiya Ta Ingila Karo Na Farko Cikin Shekaru 22

Idris Umar4 days ago4 days ago02 mins

Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta zama zakarar gasar Firimiya ta Ingila (EPL) ta kakar 2025/2026 bayan tabbatar da nasarar lashe kofin a daren ranar Talata. Arsenal ta tabbatar da zama zakara ne bayan Manchester City ta tashi kunnen doki 1-1 da AFC Bournemouth, lamarin da ya tabbatar da cewa Arsenal za ta karbe kofin…

Read More
  • News
  • Sports

Kyaututtukan 2026: Najeriya Za Ta Karbi Bakuncin CAF Congress

Idris Umar1 week ago1 week ago01 mins

Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Najeriya (Nigeria Football Federation) ta bayyana cewa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince Najeriya ta karbi bakuncin taron Majalisar Ƙwallon Ƙafa ta Afirka (CAF) da kuma bikin bayar da kyaututtuka na shekarar 2026, wanda aka shirya gudanarwa a watan Oktoba. Wadannan bukukuwa za su biyo bayan taron babban majalisar CAF…

Read More
  • News
  • Sports

Wasan Zakarun Turai: Saka Ya Kai Arsenal Zuwa Gasar Karshe

Idris Umar3 weeks ago3 weeks ago01 mins

Dan wasan tsakiya na Ingila a kungiyar Arsenal, Bukayo Saka, ya zura kwallo daya tilo da ta bai wa kungiyarsa nasarar doke Atletico Madrid da ci 1-0 a wasan daf da na kusa da na karshe (semi-final) na biyu a gasar UEFA Champions League. An buga wasan ne a ranar Talata a filin wasa na…

Read More
  • News
  • Sports

AFCON 2025: Senegal ta Lashe Wasan Karshe mai Cike da Ban Mamaki

Idris Umar4 months ago4 months ago02 mins

Ƙasar Senegal ta doke Morocco da ci 1–0 bayan ƙarin lokaci, inda ta lashe kofin AFCON 2025 a filin wasa na Prince Moulay Abdellah, ranar Lahadi. Tawagar Teranga Lions ta Senegal ta yi wani abin da ba a taɓa gani ba a wasan karshe na AFCON, inda ta ƙi ci gaba da wasa na tsawon…

Read More
  • News
  • Sports

AFCON 2025: Super Eagles ta Doke Masar, ta Lashe Matsayi na Uku

Idris Umar4 months ago4 months ago01 mins

Ƙungiyar kwallon ƙafa ta Najeriya, Super Eagles, ta kawar da bakin cikin rashin sa’a a bugun fanareti bayan da ta doke Masar a bugun daga kai sai mai tsaron gida, inda ta lashe lambar tagulla (matsayi na uku) a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2025. Super Eagles ta sha kashi a hannun mai masaukin…

Read More
  • News
  • Sports

AFCON 2025: Super Eagles ta sha Kashi a Hannun Morocco a Wasan Kusa da Ƙarshe

Idris Umar4 months ago4 months ago01 mins

Super Eagles ta Najeriya ta sha kashi da ci 4-2 a bugun fenareti a hannun Morocco a wasan kusa da na ƙarshe na gasar Kofin Ƙasashen Afirka na 2025 (AFCON), wanda aka buga a daren Laraba. Najeriya ta kasa ƙirƙirar isassun damar zura ƙwallo a raga, tare da rashin cin gajiyar kaɗan daga cikin damar…

Read More
  • News
  • Sports

AFCON: Super Eagles ta Lallasa Yan Wasan Algeria da ci 2 da Nema

Idris Umar4 months ago4 months ago03 mins

Victor Osimhen ya ci ƙwallo guda tare da taimakawa aka ci wata, yayin da Najeriya ta doke Aljeriya da ci 2–0, inda hakan ya kai Super Eagles zuwa wasan dab da na ƙarshe na gasar AFCON ta 2025. Kafin wannan wasan daf da na kusa da na ƙarshe, an fi mayar da hankali ne kan…

Read More
  • News
  • Sports

Kofin Duniya: DR Congo ta Kawo Karshen Super Eagles a Wasan Cancanta

Idris Umar6 months ago6 months ago02 mins

Mafarkin Super Eagles na shiga gasar cin kofin duniya ta 2026 ya samu babban rauni a ranar Lahadi yayin da DR Congo ta ci gaba zuwa gasar neman cancantar duniya ta nahiyoyi bayan wata fafatawa mai cike da tashin hankali a wajen fashin-kwallo a filin wasa na Prince Moulay Abdellah a Rabat. Wasan ya kammala…

Read More
  • News
  • Sports

WCQ Playoff: Najeriya Ta Doke Gabon 4-1 Don Cancantar Shiga Gasar Kofin Duniya

Idris Umar6 months ago6 months ago02 mins

Victor Osimhen ya ci kwallaye guda biyu yayin da Super Eagles ta doke Panthers na Gabon da ci 4-1 a cikin karin lokaci domin ci gaba da mataki na gaba a gasar neman gurbin cin kofin duniya ta 2026 a ranar Alhamis a Stade Mohammed V a Rabat, Morocco. Bayan rabin lokaci mara ci, Akor…

Read More
  • News
  • Sports

Kofin Duniya: Super Eagles ta Kasa Samun Tikitin kai Tsaye Bayan Lallasa Benin 4–0

Idris Umar7 months ago7 months ago02 mins

Tawagar ƙwallon ƙafa ta Najeriya, Super Eagles, ta yi nasara mai ban mamaki da ci 4–0 a kan ƙasar Benin a wasansu na ƙarshe na neman cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta rukuni C, da aka buga a filin wasa na Godswill Akpabio da ke Uyo, jihar Akwa Ibom, da yammacin Talata. Fitaccen ɗan…

Read More
  • 1
  • 2
  • 3
  • …
  • 5

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV