Category: Sports
Sports News
FIFA Ta Hukunta Afirka ta Kudu Saboda Saka Ɗan Wasa Mara Cancanta
Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya, FIFA, ta hukunta Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa ta Afirka ta Kudu (SAFA) bayan da ta saka ɗan wasan tsakiyar fili, Teboho Mokoena, a wasa duk da cewa yana ɗauke da dakatarwa. Lamarin ya faru ne a wasan neman cancantar shiga gasar cin Kofin Duniya ta 2026 da aka buga tsakanin Afirka…
Ballon d’ Or 2025: Dembélé ya Haskaka, ya Lashe Kyautar
Dan wasan gaba na Faransa da Paris Saint-Germain, Ousmane Dembélé, ya zama zakaran kyautar Ballon d’Or 2025, wanda ya tabbatar da matsayinsa a cikin manyan fitattun ’yan kwallon duniya. An sanar da nasarar tasa a dandalin Théâtre du Châtelet dake Paris, inda aka taru cikin murna da mamaki. Ga da dama, wannan nasara ta fi…
Cin Kofin Duniya: Nigeria ta Lallasa Rwanda da ci Daya da Nema a Uyo
Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles ta farfaɗo da burinta na samun tikitin kai tsaye zuwa gasar cin kofin duniya ta 2026 bayan doke Rwanda da ci 1-0 a Uyo. Sabon ɗan wasan Wolves, Tolu Arokodare, shi ne ya zamo gwarzon wasan bayan ya zura kwallon nasara daga nisan kafa biyu da farkon mintuna…
Yadda Skyline FC ta lashe Gasar NFSG Football Tournament
Kungiyar kwallon kafa ta Skyline FC ta fito a matsayin zakaru a gasar kwallon kafa ta NFSG Football Tournament, inda ta doke Unique Football Academy da ci 3-0 a wasan karshe. Wasan karshe ya gudana ne a filin wasan Dawaki Football Stadium, a Babban Birnin Tarayya, Abuja. Mai daukar nauyin gasar, Nwovu Friday Simon Gabby,…
Gasar Kofin Duniya: Nwabali ya ƙarfafa Super Eagles Karfin Gwiwa
Mai tsaron ragar Super Eagles, Stanley Nwabali, ya murmure daga rauni kuma yanzu a shirye yake domin taimaka wa Najeriya a fafutukar cancantar Gasar Cin Kofin Duniya ta FIFA 2026. Dan wasan mai shekaru 29 ya tayar da hankula bayan an kwashe shi daga fili a minti na 35 a wasan Chippa United da Richards…
Skyline FC Wins 3-0 Over Unique FA in NFSG Finals
In a competitive finale, Skyline Football Club has emerged victorious over Unique Football Academy in the highly anticipated football tournament final. The match, which was played at Dawaki Football Stadium in the Federal Capital Territory (FCT), Abuja, saw Skyline FC dominate the game with a score of three (3). The team’s victory was marked by…
Skyline FC Ta Doke Unique FA 3-0 a Gasar Karshe
A fafatawar karshe mai cike da gasa, Skyline Football Club ta yi nasara akan Unique Football Academy da ci 3-0 a wasan karshe na gasa da aka dade ana jira. An buga wasan a filin kwallon kafa na Dawaki Football Stadium dake Babban Birnin Tarayya, Abuja, inda Skyline FC ta nuna kwarewa da dabaru masu…
PSG ta Dauki ‘yar Wasan Super Falcons, Rasheedat Ajibade
Tauraruwar kwallon kafa ta Najeriya, Rasheedat Ajibade, ta kammala komawa kungiyar mata ta Paris Saint-Germain (PSG) Féminines inda za ta hadu da takwararta ta kasa, Jennifer Echegini. Kungiyar PSG ce ta tabbatar da daukar Ajibade a wata sanarwa da ta fitar a ranar Talata. Sanarwar ta ce: “Paris Saint-Germain na farin cikin sanar da isowar…
Chanja Sheka: Atalanta Ta Cire Lookman Daga Wasan Farko
Dangantaka tsakanin fitaccen ɗan wasan gaba na Najeriya, Ademola Lookman, da kungiyar Atalanta ta shiga wani sabon hali. An cire shi daga cikin jerin ‘yan wasa 23 da za su buga wasan farko na kakar Serie A da Pisa, lamarin da ya biyo bayan rikicin canja shekarsa da ya jefa makomarsa cikin duhu. Kimanin watanni…
Chanjin Sheka: Drogba ya Mika ƙorafin CAF ga Atalanta Kan Ademola Lookman
Fitaccen tsohon ɗan wasan Chelsea kuma tauraron kwallon kafa na Afirka, Didier Drogba, ya kai wata takardar ƙorafi mai shafi fiye da shafuka 50 ga kungiyar Atalanta a Italiya, wacce Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) ta amince da ita, domin neman a gudanar da tsarin canjin Ademola Lookman cikin gaskiya da adalci. Wannan mataki…

