Zaɓen Fidda Gwani: PMB Ta Goyi Bayan ’Yan Takarar APC da Suka Yi Nasara
Ƙungiyar Pantamiyya Movement Brotherhood (PMB) ƙarƙashin jagorancin Ameer Sanusin Gombe, ɗaya daga cikin wakilan tsohon…
The UEFA Champions League last-16 draw has delivered blockbuster matchups, with defending champions Real Madrid set for a high-stakes city derby against Atletico Madrid, while Premier League leaders Liverpool will face Paris Saint-Germain. Madrid Derby Takes Center Stage Real Madrid’s path to defending their title will see them take on fierce local rivals Atletico Madrid…
For over a decade, the people of Birnin Gwari in Kaduna State endured the grip of insecurity. Banditry, kidnappings, and cattle rustling turned the once-thriving agrarian economy into a wasteland of fear and abandonment. Markets closed, farms were deserted, and entire communities displaced as armed groups operated with impunity. According to a 2022 security report…
The Nigerian Content Development and Monitoring Board (NCDMB) has dismissed allegations that it spent N9.9 billion on consultancy services, reaffirming its commitment to transparency in all its operations. In a statement issued by its Corporate Communications Department, the Board expressed concern over the rapid escalation of the alleged amount from N7.7 billion to N9.9 billion…
Former military president, General Ibrahim Badamasi Babangida (IBB), has spoken out on the longstanding controversy surrounding the assassination of journalist Dele Giwa. In his newly launched autobiography, A Journey in Service, Babangida describes the murder as part of a series of “booby traps and acts of destabilization” aimed at undermining his military regime. The Assassination…
The stage is set for an electrifying UEFA Europa League Round of 16, with Manchester United facing a formidable test against Spain’s Real Sociedad. Meanwhile, Tottenham Hotspur are set to battle Dutch side AZ Alkmaar, and Scottish giants Rangers brace for a clash with Jose Mourinho’s Fenerbahce in a high-stakes encounter. A Familiar Foe for…
Africa’s Creative Renaissance—A Gateway to Prosperity Africa stands at the threshold of a creative revolution. With over 60% of its population under the age of 25 and a cultural heritage as rich as its natural resources, the continent is brimming with untapped potential. Yet, despite this abundance of talent, Africa’s share in the global creative…
Saudi Arabia has achieved a significant milestone by inaugurating the Middle East’s first Dark Sky Parks, as recognized by DarkSky International. The AlUla Manara and AlGharameel Nature Reserves have been designated as Dark Sky Parks, highlighting the country’s commitment to preserving its natural nightscapes and promoting astrotourism. darksky.org These parks offer visitors an unparalleled opportunity…
Ukrainian President Volodymyr Zelensky has rejected US demands for access to Ukraine’s vast rare earth mineral reserves, a deal that former President Donald Trump argued should reflect the aid the US has provided during Ukraine’s war with Russia. US Push for Critical Minerals The White House has been eager to secure access to Ukraine’s deposits…
German Chancellor Olaf Scholz has reaffirmed Germany’s unwavering support for Ukraine while defending his country’s stance on free speech regulations, responding to recent criticisms from the Trump administration and its allies. Germany Stands with Ukraine Addressing a campaign rally ahead of Sunday’s elections, Scholz emphasized that Germany and Europe must stick to their positions despite…
The Nigeria Customs Service (NCS), Western Marine Command, has intercepted 53 sacks of cannabis sativa weighing 1,958kg with a duty-paid value of N398 million at Ilase Sea Beach, Lagos. Smugglers Overpowered at Sea According to the Public Relations Officer, Lomba Benjamin, the interception took place about 200 nautical miles from Lagos Anchorage. Speaking on the…
The Federal Government has reaffirmed its commitment to enhancing exports and attracting investments by strengthening Special Economic Zones (SEZs) across Nigeria. This initiative is part of a broader strategy to drive economic growth, industrialization, and global competitiveness. SEZs as Catalysts for Growth Speaking at the 3rd Special Economic Zones Annual Meeting, Minister of Industry, Trade,…
President Bola Ahmed Tinubu has approved the relocation of 29 custodial centres across the country as part of efforts to enhance security and improve the conditions of correctional facilities. The Minister of Interior, Olubunmi Tunji-Ojo, made this announcement on Friday while commissioning 39 mini Green Maria operational vehicles and five bullet-resistant guard booths at the…
Hafsat Abiola-Costello, daughter of the late Chief MKO Abiola and Kudirat Abiola, has responded to the recent revelation by former military leader, Gen. Ibrahim Badamasi Babangida (Rtd.), that MKO Abiola won the June 12, 1993, presidential election. Babangida made the admission in Abuja on Thursday during the launch of his memoir, A Journey In Service….
A Federal High Court in Lagos has ordered the final forfeiture of $4.7 million, N830 million, and multiple properties linked to Godwin Emefiele, the former governor of the Central Bank of Nigeria (CBN). Delivering judgment on Friday, Justice Yellim Bogoro ruled in favor of the Economic and Financial Crimes Commission (EFCC), represented by counsel Bilkisu…
Notorious bandit leader, Bello Turji, has reportedly imposed a N22 million levy on four villages in Sokoto State following the death of one of his men in a military operation. According to local sources, the levy is also intended as compensation for firearms lost during the operation. The affected villages include Garin Idi, the hometown…
Lorem Ipsum is simply dummy text of the printing and typesetting industry. Lorem Ipsum has been the industry’s standard
Ƙungiyar Pantamiyya Movement Brotherhood (PMB) ƙarƙashin jagorancin Ameer Sanusin Gombe, ɗaya daga cikin wakilan tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Isa Pantami, ta bayyana goyon bayanta ga ɗan takarar gwamna na jam’iyyar APC da kuma sauran ’yan takarar jam’iyyar da suka samu nasara a zaɓen fidda gwani da aka gudanar a jihar Gombe. Da…
Hukumomin Saudiyya sun sanar cewa hudubar Arfa ta wannan shekarar a lokacin aikin Hajj za a fassara ta zuwa harsuna 35, sannan za a watsa ta ta kafafen dijital da tashoshin da ke da alaƙa da ita. Wannan shiri na nufin bai wa miliyoyin alhazai da Musulmi a fadin duniya damar bin hudubar a harsunansu…
Dr. Jamilu Ishiaku Gwamna ya lashe tikitin takarar gwamnan jihar Gombe na jam’iyyar APC bayan kammala zaben fidda gwani da aka gudanar a fadin jihar. Tun da farko dai an zabi Dr. Gwamna a matsayin ɗan takarar maslaha na jam’iyyar APC daga hannun masu ruwa da tsaki na jam’iyyar a wani taro da Gwamnan Jihar…
Wani jigo a jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), kuma mamba a Kwamitin Gudanarwa na Kasa na jam’iyyar, Kenneth Okonkwo, ya yi kakkausar suka ga Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, inda ya bayyana gwamnatin sa a matsayin “gwamnatin bala’i” sakamakon tabarbarewar tattalin arziki, karuwar rashin tsaro da kuma hauhawar bashin kasa. Okonkwo ya bayyana hakan ne…
Dr. Kabir Abubakar Khiga ya samu nasara a zaɓen fidda gwani na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) domin tsayawa takarar kujerar majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar mazabar Kaltungo/Shongom a zaɓen shekarar 2027. Nasarar tasa ta jawo farin ciki da murna daga magoya baya da masu ruwa da tsaki a harkokin siyasa a faɗin mazabar,…
Gwamnan Central Bank of Nigeria (CBN), Olayemi Cardoso, ya bayyana cewa matsin hauhawar farashi da ake gani a kasar nan a halin yanzu na wucin gadi ne duk da cewa an samu karin hauhawar farashi na tsawon watanni biyu a jere. Cardoso ya bayyana hakan ne ranar Laraba bayan kammala taron kwamitin manufofin kudi na…
Centre for Journalism Innovation and Development (CJID) ta bayyana cewa Najeriya na daukar kusan kashi 20 cikin 100 na mace-macen mata masu juna biyu da ke faruwa a duniya, tana mai bayyana lamarin a matsayin “mummunar matsala ta tsarin kiwon lafiya da ake yi wa shiru.” Manajar Shirye-shirye ta kungiyar, Felicia Dairo, ta bayyana hakan…
National Health Insurance Authority (NHIA) ta umurci dukkan kamfanonin haya ta manhajojin waya, kai abinci da sufuri ko isar da kaya a Najeriya da su samar wa ma’aikatansu inshoran lafiya na dole. A cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar ranar 15 ga watan Mayun 2026, NHIA ta ce wannan mataki ya yi daidai da…
Central Bank of Nigeria (CBN) ta bayyana cewa tana kara kaimi wajen magance yawan korafe-korafen kwastomomi dangane da kudaden da bankuna ke cirewa da kuma yawan sakonnin sanarwar mu’amala da kwastomomi ke karba daga bankuna. Gwamnan CBN, Olayemi Cardoso, ne ya bayyana hakan bayan kammala taron kwamitin manufofin kudi na 305 da aka gudanar a…
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta soke jadawalin zaben shekarar 2027 da Independent National Electoral Commission (INEC) ta fitar. Mai shari’a Mohammed Umar, a hukuncin da ya yanke kan karar da jam’iyyar Youth Party ta shigar, ya ce matakin da INEC ta dauka ya kakaba wa jam’iyyun siyasa takaitattun lokuta wajen gudanar da zabukan…