IMF Zai Rage Hasashen Tattalin Arziki na Duniya
Asusun Lamuni na Duniya, International Monetary Fund (IMF), ya bayyana cewa zai rage hasashen ci gaban tattalin arzikin duniya sakamakon ci gaba da rikicin da ke tsakanin Amurka da Iran, wanda ke kawo tangarda ga harkokin tattalin arziki da kuma jinkirta dawowar farashi yadda suke kafin rikicin. Daraktar gudanarwa ta IMF, Kristalina Georgieva, ta ce…
