Martanin Nafi’u Bala ga Kwankwaso “Kai Ɗan Leƙen Asiri Ne a ADC”
Nafiu Bala Gombe, wani jagoran ɓangare na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), ya mayar da martani ga tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, kan rikicin shugabanci da ke addabar jam’iyyar. Jam’iyyar ADC, wadda ke zama mafakar wasu jagororin adawa da ke shirin kalubalantar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027, ta fada cikin rikicin…
