Gwamnatin Tarayya Ta Amince da Sabbin Lasisin Shigo da Fetur da Dizal
Gwamnatin Tarayya ta hannun Hukumar Kula da Harkokin Mai ta Tsakiya da Kasa (NMDPRA) ta amince da bayar da sabbin lasisin shigo da fetur da dizal na tsakanin watan Yuli zuwa Satumban 2026, kamar yadda wani rahoto na Argus Media ya bayyana. An bayar da amincewar ne ga manyan kamfanonin kasuwancin mai na cikin gida,…

