Bashin Waje: Najeriya Ta Kashe Dala Miliyan 920 Cikin Watanni Biyu – CBN
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayyana cewa Najeriya ta kashe dala miliyan 920 wajen biyan bashin ƙasashen waje cikin watanni biyun farko na shekarar 2026. Rahoton tattalin arziki na CBN na watan Fabrairu ya nuna cewa an biya dala miliyan 440 a watan Janairu, sannan aka sake biyan dala miliyan 480 a watan Fabrairu, wanda…





