Obi Ya Zama Dan Takarar Shugaban Kasa Kadai Na NDC
Kwamitin tantance ‘yan takara na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) ya tantance tare da amincewa da Peter Obi domin tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027. An tantance Obi ne a ranar Laraba a matsayin dan takarar shugaban kasa guda daya tilo gabanin zaben fidda gwani na jam’iyyar. Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar…

