Tafiyar Lafiya: Shugabar NUJ FCT Grace Ike ta Gargaɗi Mambobi da Kula Da Lafiyar su
Shugabar Ƙungiyar yan jarida na Abuja, Grace Ike, ta yi kira ga ‘yan jarida da su ba da muhimmanci ga lafiyar kwakwalwa da yadda za a sarrafa damuwa a wuraren aiki masu matsin lamba. Ta yi wannan jawabi ne a yayin tafiyar lafiya ta shekarar 2026 mai taken “Lafiyar Hankali da Sarrafa Damuwa a Muhallin…

