Skip to content
Saturday, May 23, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • Zaɓen Fidda Gwani: PMB Ta Goyi Bayan ’Yan Takarar APC da Suka Yi Nasara

    6 hours ago6 hours ago
  • Home
  • Sports
  • Page 3
  • Sports
  • World

Manchester United Draw Real Sociedad in Europa League Last 16: Full Fixtures and Road to Glory

admin1 year ago1 year ago

Category: Sports

Sports News

  • News
  • Sports

Ƙwallon Ƙafa: Sadiq Umar da Bashir El-Rufai Sun Mallaki Ranchers Bees FC

Idris Umar9 months ago9 months ago02 mins

Ɗan wasan Super Eagles, Sadiq Umar, tare da Bello El-Rufai, ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Kaduna ta Arewa, sun mallaki kulob din ƙwallon ƙafa na tarihi Ranchers Bees FC.An tabbatar da wannan saye a cikin wata sanarwa da aka fitar a ranar Litinin. Ranchers Bees FC, wanda aka kafa tun a shekarun 1970, ya taɓa…

Read More
  • News
  • Sports

Shugaban 043 Ya Kaddamar da Gasar Kwallon Kafa Domin Nemo Hazikai da Haɗin Kai Jama’a

Idris Umar10 months ago10 months ago04 mins

Shugaba kuma Babban Jami’in Gudanarwa na Ƙungiyar Kwallon Kafa ta 043, Nwovu Friday Simon Gabby, ya shirya gasar kwallon kafa domin gano sabbin hazikai a cikin gida da kuma shirya su domin manyan damar da za su samu a nan gaba. Shugaban, wanda shima masoyin kwallon kafa ne, ya bayyana cewa wannan gasa gudummawarsa ce…

Read More
  • Business
  • News
  • Sports

AIBEN Property Zai Dauki Nauyin Gasar Kwallon Kafa ta NUJ FCT karo na 4

Idris Umar10 months ago10 months ago03 mins

Kamfanin AIBEN Property, daya daga cikin manyan masu ruwa da tsaki a harkar gidaje a Najeriya, ya sha alwashin daukar nauyin gasar kwallon kafa ta kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya (NUJ) reshen babban birnin tarayya (FCT) karo na 4, wadda aka tsara gudanarwa a shekarar 2026. Manajan Darakta kuma Shugaba na AIBEN Property, Mista Andy…

Read More
  • News
  • Sports

Kocin Super Falcons, Justine Madugu, Ya Samu Zaben Ballon d’Or

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Kociyan kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya, Super Falcons, Justine Madugu, ya samu zabensa a matsayin ɗaya daga cikin ’yan takara na lambar yabo ta Ballon d’Or Women’s Team Coach of the Year na shekarar 2025. Wannan babban cigaba ne a tarihin kwallon kafar Najeriya, kuma gagarumar nasara ce ga Madugu, wanda ya jagoranci…

Read More
  • News
  • Sports

Zargin Fyade: Thomas Partey, Ya Samu Belin Wucin-Gadi

Idris Umar10 months ago10 months ago03 mins

Tsohon dan wasan Arsenal, Thomas Partey, ya samu beli na wucin-gadi bayan gurfana a gaban kotu a birnin Landan ranar Talata domin fuskantar tuhuma kan laifin fyade da cin zarafin jima’i. Dan wasan kasar Ghana mai shekaru 32 yana fuskantar tuhumar fyade sau biyar da aka ce ya aikata wa mata biyu, da kuma tuhuma…

Read More
  • News
  • Sports

D’Tigress Sun Samu Kyautar Dala Dubu Dari Da Lambar Yabo Daga Shugaba Tinubu

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ba wa dukkan ’yan wasan ƙungiyar kwallon kwando ta mata ta Najeriya, D’Tigress, lambar girmamawa ta ƙasa saboda nasarar da suka samu a gasar 2025 Women’s Afrobasket da aka gudanar a Côte d’Ivoire. Shugaban ƙasar ya kuma ba kowace ’yar wasa kyautar dala $100,000, yayin da mambobin kwamitin fasaha…

Read More
  • Sports

D’Tigress Ta Lashe Kofin Afrobasket Na Mata Karo Na Biyar a Jere

Idris Umar10 months ago10 months ago01 mins

Kungiyar kwallon kwando ta mata ta Najeriya, D’Tigress, ta kafa tarihi a ranar Lahadi bayan da ta zama kungiya ta farko da ta lashe gasar FIBA Women’s AfroBasket har sau biyar a jere, bayan doke kasar Mali a wasan karshe. Tun a ranar Asabar, D’Tigress ta samu gurbin shiga wasan karshe bayan da ta doke…

Read More
  • News
  • Sports

Fam Miliyan 75: Galatasaray Ta Gabatar da Osimhen a RAMS Park

Idris Umar10 months ago10 months ago04 mins

Kungiyar kwallon kafa ta Galatasaray ta kaddamar da sabbin ‘yan wasanta, dan wasan gaba na Najeriya Victor Osimhen da kuma dan wasan gefe na Jamus Leroy Sané, a gaban dubban magoya baya a filin wasa na RAMS Park ranar Asabar kafin wasan sada zumunta da za su fafata da Lazio daga Serie A na Italiya….

Read More
  • Sports

WAFCON: Gwamna Fintiri Ya Karrama Kocin Super Falcons Madugu da Gida da Naira Miliyan 50

Idris Umar10 months ago10 months ago01 mins

Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya karrama Kocin tawagar mata ta Najeriya (Super Falcons), Justine Madugu, da gida mai dakuna uku da kuma kyautar kudi har Naira miliyan 50 saboda jagorantar kungiyar zuwa nasara a gasar Women’s Africa Cup of Nations (WAFCON) 2025 da aka gudanar a Maroko. Koci Madugu, wanda dan asalin Karamar…

Read More
  • News
  • Sports

WAFCON: Morocco Ta Rubuta Koke Ga CAF Kan Wasan Karshe da Super Falcons

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Ƙasar Maroko ta shigar da ƙara zuwa hukumar kwallon ƙafa ta nahiyar Afrika (CAF), tana ƙalubalantar shigar’yan wasan Najeriya biyu a wasan karshe na gasar WAFCON, wanda Super Falcons ta lashe da ci 3-2 a ranar 26 ga Yuli. A baya dai, Maroko ce ta karɓi bakuncin gasar, kuma a wasan karshe ta tafi hutun…

Read More
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV