Category: Sports
Sports News
Gwamna Yusuf ya amince da nadin sabbin shugabannin kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars
Wannan nadin ya biyo bayan karewar wa’adin kwamitin baya da kuma rushewar sa da aka yi kwanan nan. Sanarwar nadin ta fito ne daga mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa, a ranar Lahadi. A cewar sanarwar, sabbin mambobin kwamitin an zabe su ne bisa cancanta da kwarewar su a fagen gudanarwa, kuma…
Tinubu Ya Saka Wa ‘Yan Wasan Super Falcons da Dala Dubu dari, Lambar Yabo, da Gidaje
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bai wa ‘yan wasan Super Falcons kyautar dala $100,000 kowannensu, lambar girmamawa ta Officer of the Order of the Niger (OON), da kuma gida guda uku-ɗaki a birnin tarayya Abuja. Wannan girmamawa da kyautar ta zo ne a ranar Lahadi, 28 ga Yuli, a matsayin yabo ga nasarar da…
Shugaba Tinubu Zai Karɓi Ƙungiyar Super Falcons a Fadar Aso Villa
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya shirya karɓar Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa ta Mata ta Ƙasa, wato Super Falcons, a fadar Aso Villa da ke Abuja. Super Falcons sun doke Ƙungiyar Mata ta Ƙasar Morocco, Atlas Lionesses, a wasan ƙarshe na WAFCON da aka buga a karshen mako, inda suka fito da nasara mai kayatarwa. Ziyarar…
WAFCON: Super Falcon ta Lallasa Morocco da Ci 3 – 2
Ƙungiyar Super Falcons ta lashe kofin gasar Afrika na WAFCON karo na gomaƘungiyar kwallon kafar Najeriya ta mata wato Super Falcons ta lashe kofin gasar Afrika na WAFCON karo na goma tare da hana Morocco kofin tarihi na farko. Najeriya ta lallasa Morocco da ci 3 da 2 da za a iya cewa ƴan wasan…
Magoyan Santos Sun Juwa wa Neymar Baya Yayin da Internacional ta Lallasa Su
Kyaftin din Santos FC, Neymar, ya shiga rikici da wani masoyin kungiyarsu bayan sun sha kashi da ci 2-1 a hannun Internacional a gasar Serie A ta Brazil. Rikicin ya faru ne a filin wasa na Estádio Urbano Caldeira, inda aka ga Neymar yana cike da fushi bayan karar wasan. A cikin wani faifan bidiyo…
Gwamna Yusuf ya amince da nadin sabbin shugabannin kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars
Gwamna Yusuf ya amince da nadin sabbin shugabannin kungiyar kwallon kafa ta Kano PillarsWasanni Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da nadin sabbin mambobin kwamitin gudanarwa na kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars. Wannan nadin ya biyo bayan karewar wa’adin kwamitin baya da kuma rushewar sa da aka yi kwanan nan. Sanarwar…
Peter Rufai, Former Super Eagles’ Goalkeeper, is Dead
A former Super Eagles goalkeeper, Peter Rufai, is dead! He was 61 years old.
Champions League Draw: Madrid Derby Headlines Last-16 Showdowns
The UEFA Champions League last-16 draw has delivered blockbuster matchups, with defending champions Real Madrid set for a high-stakes city derby against Atletico Madrid, while Premier League leaders Liverpool will face Paris Saint-Germain. Madrid Derby Takes Center Stage Real Madrid’s path to defending their title will see them take on fierce local rivals Atletico Madrid…
Manchester United Draw Real Sociedad in Europa League Last 16: Full Fixtures and Road to Glory
The stage is set for an electrifying UEFA Europa League Round of 16, with Manchester United facing a formidable test against Spain’s Real Sociedad. Meanwhile, Tottenham Hotspur are set to battle Dutch side AZ Alkmaar, and Scottish giants Rangers brace for a clash with Jose Mourinho’s Fenerbahce in a high-stakes encounter. A Familiar Foe for…
Ronaldo makes history as Brazil join the party
Lorem Ipsum is simply dummy text of the printing and typesetting industry. Lorem Ipsum has been the industry’s standard

