Zaɓen 2027: INEC Ta Ƙaddamar da Sabbin Littattafan Ilmantar da Jama’a
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ƙaddamar da sabbin littattafan ilmantar da masu zaɓe domin magance raguwar fitowar jama’a da kuma rashin sha’awar zaɓe gabanin babban zaɓen 2027. A cikin wata sanarwa da ta fitar, INEC ta ce an samar da wannan shiri ne tare da haɗin gwiwa da ƙungiyar Kimpact Development…
