Malamai 35 Sun Shiga Matakin Farfesoshi a Jami’ar Usman Ɗanfodio
Majalisar Gudanarwa ta Jami’ar Usmanu Danfodiyo da ke Spkoto (UDUS) ta amince da ɗaga matsayin malamai 35 zuwa matsayin farfesoshi. Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da Daraktan Yaɗa Labarai na jami’ar, Sama’ila Yauri, ya fitar a ranar Alhamis a Sakoto. Yauri ya ce amincewar ta biyo bayan gabatar da sakamakon aikin tantancewa a…
