Trends

Majalisar Dokokin Neja Ta Nemi Haramta Bukukuwan “Sign-Out” a Makarantu

Majalisar Dokokin Jihar Neja ta bukaci Gwamna Mohammed Umaru Bago da ya fitar da umarnin zartarwa domin haramta bukukuwan “Marker’s Day” da “Sign-Out” a dukkanin makarantun sakandare da manyan makarantu masu zaman kansu da na gwamnati a fadin jihar. Wannan bukata ta biyo bayan kudirin da dan majalisa mai wakiltar mazabar Tafa, Hon. Muhammad Sani…

Read More

Tallafin Karatu: Gidauniyar Atiku Abubakar Ta Baiwa Yan Mata Uku da Suka Yi Bajinta Wurin Muhawara

Gidauniyar Atiku Abubakar ta bai wa matasa uku ‘yan Najeriya Nafisa Abdullahi, Rukaiya Fema, da Khadija Kalli cikakkiyar tallafin karatu (scholarship) don karrama su bisa kyakkyawan sakamako da suka samu a gasar TeenEagle Global Finals. Wani takarda daga gidauniyar, dauke da kwanan wata 5 ga Agusta, 2025, kuma dauke da sa hannun Farfesa Ahmadu Shehu,…

Read More