Makon Yan Jarida: NUJ FCT Ta Fara da Addu’a a Masallacin NASFAT
An fara bikin makon manema labarai na shekarar 2025 na Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya (NUJ) reshen Babban Birnin Tarayya (FCT) a hukumance da addu’ar hadin gwiwa a masallacin NASFAT da ke Utako, Abuja a ranar Juma’a. A cikin hudubarsa, Imam Marouf Farouji, wanda shi ne Mataimakin Limamin Yanki na NASFAT a FCT, ya bukaci…
