Rashin Halartar Tinubu a Manyan Taron Gwamnati Ya Haifar da Jita-jitar Rashin Lafiya

Rashin halartar Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a wasu muhimman tarukan gwamnati ya haifar da jita-jitar cewa yana fama da rashin lafiya, sai dai Fadar Shugaban Ƙasa ta gaggauta karyata wannan zargi. Cibiyar Bincike Mai Zaman Kanta (ICIR) ta rawaito daga wasu majiyoyi cewa tawagar likitocin shugaban ƙasa na shirye-shiryen yiwuwar tura shi ƙasashen waje…

Read More

PDP Za Ta Hukunta Wike, Adeleke da Sauran Mambobin ta Bisa Goyon Bayan Tinubu

Kafin taron kwamitin zartarwa na kasa (National Executive Committee – NEC) na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da za a gudanar a ranar 25 ga watan Agusta, shugabancin jam’iyyar ya duba ayyukan da ke saba wa manufofin jam’iyya da wasu mambobinta suka aikata, tare da kammala shirye-shiryen daukar matakan ladabtarwa a kan su, a shirye-shiryen…

Read More