Ambaliya: Gwamnatin Tarayya ta Shirya Kauce Barazanar Rufe Hanyar Abuja–Lokoja
Gwamnatin Tarayya ta ɗauki matakan gaggawa don kauce wa wata matsalar sufuri a faɗin ƙasa, yayin da ake fargabar sake samun ambaliyar ruwa a kan hanyar Abuja–Lokoja. Rahotanni sun nuna cewa, a jiya, Ministan Ƙasa na Ma’aikatar Ayyuka, Mohammed Bello Goronyo, ya umarci Hukumar Kula da Gyaran Hanyoyi ta Tarayya (FERMA) da ta fara gaggawar…
