Miyagun Kwayoyi: Hukumar NDLEA ta Kama Mutane 49 da ake Zargi a Kano
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi (NDLEA) reshen Kano ta ce ta kama mutane 49 a cikin wani samame na kwanaki biyu da ta gudanar a ranar 7 da 8 ga watan Agusta, 2025. An ce waɗanda aka kama na da alaka da laifuka daban-daban da suka shafi miyagun ƙwayoyi, tare da kwato…

