Neman Karin Kima: Ƴan Jarida Sun Yi Tattakin Neman Ƙarin Kyakkyawan Yanayin Aiki a Abuja

A ci gaba da bikin makon ‘yan jarida na shekarar 2025. Yan jarida ƙarƙashin inuwar Ƙungiyar Ƴan Jarida ta Najeriya (NUJ), reshen Babban Birnin Tarayya (FCT), sun gudanar da tattaki na lumana domin goyon bayan ‘yancin faɗar albarkacin baki, dimokuraɗiyya da kuma kare ƴancin ƙafofin yaɗa labarai a ƙasar. Da take jawabi ga manema labarai…

Read More

Wahalar Rayuwa: NLC ta Gargadi Gwamnati ta Gaggauta Inganta Rayuwa Yan Najeriya

Ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya NLC ta nemi gwamnati ta gaggauta magance talauci da al’ummar ƙasar ke fuskanta ta fuskoki da dama, kama daga hauhawar farashin abinci, tsadar lafiya, ababen hawa, matsalolin tsaro, rashin walwalar ma’aikata da dai sauransu. Kiran na zuwa ne cikin bayanin bayan taro da ƙungiyar ta fitar ɗauke da sa hannun shugabanta…

Read More