Nentawe Ya Zama Shugaban Jam’iyyar APC

Ministan Harkokin Jin Kai da Yaki da Talauci, Farfesa Nentawe Yilwatda, an tabbatar da shi a hukumance a matsayin sabon shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa. An mika sunansa domin shugabancin jam’iyyar ta APC daga Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodimma, inda Kakakin Majalisar Wakilai ta Tarayya, Hon. Tajudeen Abbas, ya mara masa baya….

Read More

Makon Yan Jarida:  Sanata Al-Makura, Kakakin Majalisa Abbas, Arc. Dangiwa, Hilliard Eta Sun Samu Lambar Yabo

Daga: Ibrahim Hamza Abuja Sanata Umaru Tanko Al-Makura, Shugaban Hukumar Ilimin Firamare ta Kasa (UBEC), ya samu lambar yabo tare da wasu manyan jiga-jigai saboda irin gudunmawar da suka bayar wajen cigaban kasa. NUJ (Kungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya) reshen babban birnin tarayya (FCT) ta ba shi lambar yabo ta Media Personality Award 2025. An…

Read More

Kwankwaso Ya Ziyarci Fadar Shugaban Kasa

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar New Nigerian Peoples Party (NNPP), Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, an hangi zuwansa a Dakin Tarbar Banquet na Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja a ranar Litinin. Kwankwaso ya halarci taron Nigeria Forest Economy Summit 2025 wanda Kwamitin Shugaban Ƙasa kan Haɗa-hadar Tattalin Arziki da Ƙarfafa Shiga Jama’a cikin Tattalin…

Read More