Tinubu Ya Nada Sabon Shugaban Hukumar Kula da Gobara ta Ƙasa
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin DCG Olumode Samuel Adeyemi a matsayin sabon Shugaban Hukumar Kula da Gobara ta Ƙasa (Federal Fire Service – FFS), wanda zai fara aiki daga ranar 14 ga Agusta, 2025. Sanarwar nadin ta fito ne daga Hukumar Kula da Tsaro ta Gida, Gyaran Hali, Gobara da Shige…

