Skip to content
Saturday, May 23, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • Zaɓen Fidda Gwani: PMB Ta Goyi Bayan ’Yan Takarar APC da Suka Yi Nasara

    8 hours ago8 hours ago
  • Home
  • News
  • Page 83

Category: News

  • News
  • Sports

Fam Miliyan 75: Galatasaray Ta Gabatar da Osimhen a RAMS Park

Idris Umar10 months ago10 months ago04 mins

Kungiyar kwallon kafa ta Galatasaray ta kaddamar da sabbin ‘yan wasanta, dan wasan gaba na Najeriya Victor Osimhen da kuma dan wasan gefe na Jamus Leroy Sané, a gaban dubban magoya baya a filin wasa na RAMS Park ranar Asabar kafin wasan sada zumunta da za su fafata da Lazio daga Serie A na Italiya….

Read More
  • News

Kugiyar Amnesty ta Yi Gargadi da a Gaggauta Sakin Jamila Ibrahim da Jaririnta

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama ta Amnesty International ta yi kira da a gaggauta sakin Jamila Ibrahim ba tare da wani sharaɗi ba, wacce ‘yan sandan Najeriya suka kama a kasuwar Wuse da ke Abuja a ranar 28 ga watan Maris a yayin da take ɗauke da jaririnta mai watanni ɗaya a lokacin da suke gudanar…

Read More
  • News

Fadan Daba: Mata Sun Yi Zanga-Zanga a Kano

Idris Umar10 months ago10 months ago01 mins

Iyaye mata da yan mata ne suka fito zanga-zangar suna kira a kawo karshen fadan daban dake haddasa asarar rayukan yayansu babu gaira babu dalili. Yanzu haka dai tuni jami’an tsaro suka isa wajan domin kwantar da tarzoma. Wannan dai na zuwa ne dai-dai lokacin da alummar unguwar ke alhinin rasa rayukan wasu da ake…

Read More
  • News

Ambaliya: Gwamnatin Borno Za Ta Duba Sabon Tsarin Birnin Maiduguri

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta sake duba tsarin gine-ginen birnin Maiduguri domin rage illar ambaliya a babban birnin jihar. Zulum ya bayyana hakan ne bayan ya kammala duba ayyukan gyaran da ake gudanarwa a madatsar ruwan Alau, inda ya nuna damuwa kan yadda wasu mazauna birnin ke…

Read More
  • News

Ambaliya 2025: Mutane 165 Sun .utu, 82 Sun Bace, Sama da 119,000 Sun Shafa a Jihohi 19 — NEMA

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) ta bayyana cewa mata da yara ne suka fi shan wahala a ambaliyar da ta afku a shekarar 2025 a jihohi 19 na Najeriya. Wannan bayani na kunshe ne a cikin sabuwar kididdigar da hukumar ta wallafa a dandalinta na bayanai a ranar Juma’a, inda ta bayyana…

Read More
  • News

Minista Ga Gwamna Bago: Hukumar NBC Kaɗai Ke Da Ikon Soke Lasisin Gidan Rediyo

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Ministan Watsa labarai da daidaita Ra’ayi na Ƙasa, Mohammed Idris, ya bayyana cewa Hukumar Kula da Watsa Labarai ta Ƙasa (NBC) ce kaɗai ke da ikon dakatarwa ko soke lasisin gidan rediyo a Najeriya. Wannan martani na minista na zuwa ne bayan umarnin da Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya bayar na rufe gidan…

Read More
  • News

Kudin Fansa: Yan Bindiga Suna karɓar Zinari a Matsayin kuɗin a Zamfara

Idris Umar10 months ago10 months ago01 mins

Garkuwa da mutane domin karɓar kuɗin fansa ba sabon abu ba ne a arewa maso yammacin Najeriya, sai dai a lokuta daban-daban ƴan fashin kan sauya salon ayyukan nasu domin yin ɓadda-bami ko sajewa da yanayi. Sau da yawa sukan daɗe suna amfani da wani salo kafin bayani ya fito fili saboda yadda suke gudanar…

Read More
  • News

Bageggi FM: Mutanen Minna Sun Nuna Fushin Su Bayan Gwamnan Bago Ya Umurci Rufe Gidan Rediyon

Idris Umar10 months ago10 months ago04 mins

Umarnin da Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya bayar na rufe gidan rediyo na Badeggi FM da ke Minna, babban birnin jihar, ya haddasa tirjiya da fushin jama’a da kungiyoyi masu kare hakkin dan Adam. Gwamna Bago ya umurci Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Neja da Kwamishinan Tsaro na Cikin Gida, Birgediya Janar Bello…

Read More
  • News

Hukumar NCC Ta Rufe Gidan Yanar Gizo na MovieBox.ng

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Hukumar Hakkin Mallaka ta Najeriya (NCC) ta samu nasarar rufe gidan yanar gizo moviebox.ng, wani shafin intanet da ake zargi da aikata laifin keta hakkin mallaka a cikin yanar gizo. Rufewar shafin ta fara aiki ne tun daga ranar 20 ga Yuli, tare da hadin gwiwar Nigeria Internet Registration Association (NiRA), wadda ke da alhakin…

Read More
  • News

Shugaban EFCC Ga Sabbin Mambobin Kwamitin Gudanarwa: Kar Ku Bari In Ganku Cikin Kwamarmu

Idris Umar10 months ago10 months ago03 mins

Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kasa (EFCC), Ola Olukoyede, ya gargadi sabbin shugabanni da mambobin kwamitin gudanarwa na hukumomin gwamnatin tarayya da su kasance masu gaskiya, rikon amana da kame kai a lokacin gudanar da ayyukansu. Olukoyede ya yi wannan jawabi ne a ranar Alhamis yayin wani shirin horar da sabbin…

Read More
  • 1
  • …
  • 81
  • 82
  • 83
  • 84
  • 85
  • …
  • 88

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV