Skip to content
Saturday, May 23, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • Zaɓen Fidda Gwani: PMB Ta Goyi Bayan ’Yan Takarar APC da Suka Yi Nasara

    7 hours ago7 hours ago
  • Home
  • News
  • Page 84

Category: News

  • News

Matashi Ya Kashe Kansa Bayan Tafka Asarar Naira 500,000 a Caca

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Wani matashi mai suna Stephen Chidubem ya halaka kansa bayan da ya tafka babban hasara a wasan caca da ya kai Naira 500,000, kamar yadda rahotanni suka bayyana. Lamarin ya faru ne a unguwar Saburi 2 da ke Abuja, a kan titin Abba, a bayan cocin Anglican. Zagazola Makama, wani kwararre kan yaki da ta’addanci…

Read More
  • News

Sabbin Haraji: Najeriya Ta Shiga Sahun Kasashen Da Trump Ya Kakabawa

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Shugaban Kasar Amurka, Donald Trump, ya sanya sabbin haraji na kashi 15% kan kaya daga Najeriya da wasu kasashen Afirka. A cewar sanarwar da Fadar White House ta fitar a ranar Alhamis, wannan sabon umarnin mai taken “Further Modifying the Reciprocal Tariff Rates” (Ci gaba da Sauya Kudaden Harajin Sauyawa) zai fara aiki daga karfe…

Read More
  • News

Jihar Kebbi Ce Kadai a Najeriya Da Ke Ba da Ilimi Kyauta – Gwamna Idris

Idris Umar10 months ago10 months ago03 mins

Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya bayyana cewa Kebbi ce kadai jiha a Najeriya da ke bayar da ilimi kyauta cikin kashi 100 tare da cikakken tallafin karatu ga daliban da ke karatu a cikin gida da kuma kasashen waje. Gwamna Idris ya bayyana hakan ne yayin wata ziyarar ban girma da Mai Taimakawa Shugaban…

Read More
  • News

Ministan Ilimi Ya Sanar Da Gwajin Miyagun Kwayoyi Zai Zama Dole Ga Daliban Jami’a

Idris Umar10 months ago10 months ago03 mins

Ministan Ilimi, Dr. Tunji Alausa, ya sanar da shirin gwamnati na fara aiwatar da gwajin dole da bazata na miyagun kwayoyi ga daliban manyan makarantu a fadin kasar nan. Wannan sanarwa ta biyo bayan wata ganawa da aka yi a Abuja tsakanin Ministan Ilimi da Shugaban Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA),…

Read More
  • News

Sanata Dino Melaye Ya Fice Daga Jam’iyyar PDP

Idris Umar10 months ago10 months ago01 mins

Tsohon Sanatan da ya wakilci Kogi ta Yamma, Dino Melaye, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a hukumance. A cikin wata wasiƙar murabus da ya aika wa shugaban jam’iyyar na Gunduma ta Ɗaya da ke Aiyetoro Gbede, ƙaramar hukumar Ijumu a Jihar Kogi, wacce ke ɗauke da kwanan wata 4 ga…

Read More
  • News

Zulum Ya Kori Kwamishinoni Biyu a Wani Sauyin Wurin Aiki

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya sauke kwamishinoni biyu daga mukamansu a wani sauyin wurin aiki na ƙanƙani da nufin farfaɗo da harkokin mulki da kuma inganta isar da ayyuka ga al’umma. Wannan sauyin wurin aikin na kunshe ne a cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Dauda Iliya, ya fitar…

Read More
  • News

Tinubu Ya Kara Wa’adin Shugaban Kwastam Na Shekara Daya

Idris Umar10 months ago10 months ago01 mins

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da tsawaita wa’adin shugaban hukumar kwastam ta ƙasa, Mista Bashir Adewale Adeniyi, da shekara guda, wanda wa’adinsa na farko ya kamata ya ƙare a ranar 31 ga Agusta, 2025. A cewar wata sanarwa daga Fadar Shugaban Ƙasa da mai ba Shugaban Ƙasa shawara na musamman kan harkokin yaɗa…

Read More
  • News

Shugaban Masar Ya Yi Maraba Birtaniya na Goyon Bayan Ƙirƙirar Kasar Falasdinu

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Shugaban ƙasar Masar, Abdel-Fattah al-Sisi, ya yi maraba da shawarar da Birtaniya ta ɗauka na shirin amincewa da kafa ƙasar Falasdinu a watan Satumba, idan Isra’ila ta ƙi amincewa da tsagaita wuta a Gaza. Shugaba Sisi ya bayyana hakan ne a shafinsa na Facebook a ranar Laraba, inda ya ce:“Wannan mataki ne mai muhimmanci wajen…

Read More
  • News

Hukumar Fanshon Jihar Jigawa Ta Biya Naira Biliyan 1.5 Ga Tsofaffin Ma’aikata 569

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Hukumar Kula da Tsarin Fansho na Ma’aikatan Jiha da Kananan Hukumomi ta Jihar Jigawa ta raba sama da naira biliyan 1.5 ga tsofaffin ma’aikata 569 da suka yi ritaya. Da yake jawabi ga masu amfana da kudin a harabar gidan Fansho kafin fara rabon, Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Jihar Jigawa, Alhaji Muhammad K. Dagaceri, ya bayyana…

Read More
  • News

Binciken NNPCL: Bayo Ojulari, Ya Roki Majalisar Dattawa Da Ta Ba Shi Lokaci

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Shugaban Kamfanin Man Fetur na Ƙasa (NNPCL), Bayo Ojulari, ya roƙi Majalisar Dattawa da ta ba shi ƙarin lokaci domin gudanar da cikakken bincike kan bambancin kuɗi da ya kai Naira tiriliyan 210 da ke cikin asusun kamfanin. Ojulari ya bayyana hakan ne a gaban Kwamitin Majalisar Dattawa kan Lissafin Kudin Jama’a (Public Accounts Committee)…

Read More
  • 1
  • …
  • 82
  • 83
  • 84
  • 85
  • 86
  • …
  • 88

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV