Shugaba Tinubu Zai Karɓi Ƙungiyar Super Falcons a Fadar Aso Villa
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya shirya karɓar Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa ta Mata ta Ƙasa, wato Super Falcons, a fadar Aso Villa da ke Abuja. Super Falcons sun doke Ƙungiyar Mata ta Ƙasar Morocco, Atlas Lionesses, a wasan ƙarshe na WAFCON da aka buga a karshen mako, inda suka fito da nasara mai kayatarwa. Ziyarar…

