Skip to content
Saturday, May 23, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • Zaɓen Fidda Gwani: PMB Ta Goyi Bayan ’Yan Takarar APC da Suka Yi Nasara

    9 hours ago9 hours ago
  • Home
  • News
  • Page 80

Category: News

  • Education
  • News

WAEC Ta Rufe Shafin Duba Sakamako Saboda Matsalolin Fasaha

Idris Umar10 months ago10 months ago01 mins

Hukumar Shirya Jarabawar Yammacin Afirka (WAEC) ta rufe dandalin duba sakamakon jarabawa na dan lokaci, tana mai bayyana cewa hakan ya faru ne saboda “matsalolin fasaha.” Rufewar ta faru ne da yammacin ranar Laraba, kwanaki biyu bayan fitar da sakamakon jarabawar WASSCE ta Mayu/Zuwal na shekarar 2025. A cikin wata sanarwa takaitacciya, WAEC ta bayyana…

Read More
  • News

An Harbe Wani Mutum Har Lahira Yayin da Yake Barci da Iyalinsa a Coci

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Wani mutum mai shekaru 45 da haihuwa, Udeme Sunday Uko, ya rasa ransa bayan da aka harbe shi har lahira a cikin coci yayin da yake barci tare da matarsa da ’ya’yansa a garin Ikot Oku Usung da ke Jihar Akwa Ibom, da safiyar Litinin. Matarsa, Mfon Udeme Sunday, ce ta gano lamarin da safe…

Read More
  • News
  • Politics

Har Yanzu Ina PDP, Zan Mara Wa Kowane Tafiyan Da Zai Kori APC a 2027 – Sule Lamido

Idris Umar10 months ago10 months ago03 mins

Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya bayyana cewa har yanzu yana cikin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), amma yana da niyyar mara baya ga kowanne irin tsari da zai taimaka wajen kifar da jam’iyyar All Progressives Congress (APC) daga mulki a shekarar 2027. Yayin wata hira da aka yi da shi a shirin…

Read More
  • Business
  • News

NCAA Ta Dakatar da Matukan Jirgin Sama Biyu Saboda Tashi Ba da Izini Ba

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Najeriya (NCAA) ta dakatar da matukan jirgin sama biyu na kamfanin ValueJet bisa zargin karya dokokin tsaro na jiragen sama a Filin Jirgin Sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja. Hukumar ta ce matukan sun fara aiwatar da shirin tashi daga wurin da aka ware musu ba tare…

Read More
  • Environment
  • News

Masu Amfani da Rijiyar Burtsatse a Lekki Na Iya Shan Ruwan Kashi – Gwamnatin Lagos

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Gwamnatin Jihar Legas ta bayyana damuwa game da ingancin ruwan da mazauna yankin Lekki ke sha, inda ta yi gargaɗi cewa wadanda ke amfani da rijiyoyin burtsatse (borehole) na iya kasancewa suna shan ruwan da ya ƙazantu da najasa. Babban Sakatare na Ofishin Ayyukan Ruwa da Magudanan Ruwa, Injiniya Mahmood Adegbite, ne ya bayyana hakan…

Read More
  • News
  • Sports

Zargin Fyade: Thomas Partey, Ya Samu Belin Wucin-Gadi

Idris Umar10 months ago10 months ago03 mins

Tsohon dan wasan Arsenal, Thomas Partey, ya samu beli na wucin-gadi bayan gurfana a gaban kotu a birnin Landan ranar Talata domin fuskantar tuhuma kan laifin fyade da cin zarafin jima’i. Dan wasan kasar Ghana mai shekaru 32 yana fuskantar tuhumar fyade sau biyar da aka ce ya aikata wa mata biyu, da kuma tuhuma…

Read More
  • Environment
  • News

Ambaliyar Ruwa: Gwamnatin Tarayya ta Gargadi Jihohi 19 a Fadin Nigeriya

Idris Umar10 months ago10 months ago01 mins

Gwamnatin tarayya ta yi hasashen cewa za a samu ruwan sama mai yawa na tsawon kwanaki biyar, wanda kan iya haddasa ambaliya a jihohi 19 da wurare 76. Sashin kula da ambaliya na Ma’aikatar Muhalli ta Tarayya, ce ya fitar da wannan gargaɗi a jiya Talata, inda ya bukaci al’umma da masu ruwa da tsaki…

Read More
  • Environment
  • News

Ambaliya: Ribadu da Mustapha Sun Taimaka wa Mutane 500 a Jihar Adamawa da Kayan Agaji

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Mai ba da shawara kan harkokin tsaro na kasa, Mallam Nuhu Ribadu, tare da Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa (Arewa maso Gabas), Kwamared Salihu Mustapha, sun raba kayan tallafi ga sama da mutane 500 da ambaliya ta shafa a karamar hukumar Yola ta Kudu da ke Jihar Adamawa. Wannan matakin na zuwa ne kwanaki…

Read More
  • News
  • Politics

Safarar Miyagun Kwayoyu: Kwamishinan Harkokin Sufuri na Jihar Kano Ya Yi Murabus

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Kwamishinan Harkokin Sufuri na Jihar Kano, Alhaji Ibrahim Ali Namadi, ya ajiye mukaminsa sa’o’i bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf ya karɓi rahoton kwamitin bincike da ke nazarin rawar da ya taka a batun bayar da beli ga wani da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi, Sulaiman Aminu Danwawu. Wannan mataki na murabus ana kallonsa a…

Read More
  • Environment
  • News

Aiki Mazaba: Dan Majalisar Tarayya Ya Sabunta Makabartu 80 a Zamfara

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Wani dan majalisar wakilai daga jihar Zamfara, Kabiru Maipalace, ya dauki nauyin gyaran makabartu 80 a kananan hukumomin Gusau da Tsafe a matsayin wani bangare na ayyukan mazabarsa. Mr. Maipalace, wanda ke wakiltar mazabar Gusau/Tsafe a Majalisar Wakilai ta Tarayya, ya bayyana haka ne yayin kaddamar da aikin a garin Tsafe ranar Talata. A cewarsa,…

Read More
  • 1
  • …
  • 78
  • 79
  • 80
  • 81
  • 82
  • …
  • 88

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV