Trends

Kudaden Kula da Sauyin Yanayi a Najeriya: Tsakanin Burin Ci gaba da Alhakin Amfani da Kudi

Daga Hussaini Garba Mohammed A bisa tanadin ka’idar “common but differentiated responsibility and respective capabilities” da aka kafa a taron yarjejeniyar Paris, ƙasashen da suka ci gaba ne ke da alhakin samar da tallafin kuɗi don taimakawa ƙasashen da ke tasowa wajen aiwatar da manufofin Majalisar Dinkin Duniya kan Sauyin Yanayi (UNFCCC). Yarjejeniyar Paris ta…

Read More

Ambaliya: Gwamnatin Tarayya ta Shirya Kauce Barazanar Rufe Hanyar Abuja–Lokoja

Gwamnatin Tarayya ta ɗauki matakan gaggawa don kauce wa wata matsalar sufuri a faɗin ƙasa, yayin da ake fargabar sake samun ambaliyar ruwa a kan hanyar Abuja–Lokoja. Rahotanni sun nuna cewa, a jiya, Ministan Ƙasa na Ma’aikatar Ayyuka, Mohammed Bello Goronyo, ya umarci Hukumar Kula da Gyaran Hanyoyi ta Tarayya (FERMA) da ta fara gaggawar…

Read More