Tsarin Kiwon Lafiyarmu na Fuskantar Manyan Sauye-Sauye – Pate
Sashen kiwon lafiya a Najeriya na ci gaba da fuskantar manyan sauye-sauye da jami’an gwamnati ke cewa za su sake fasalta tsarin gaba ɗaya tare da ƙarfafa tattalin arziƙin ƙasar. Ministan Haɗin Gwiwa na Lafiya da Jinƙai, Farfesa Ali Pate, da Ministan Haɗin Gwiwa na Tattalin Arziƙi, Wale Edun, sun bayyana hakan ne a yayin…

