Najeriya Ta Samu Tallafin €50m Don Ƙarfafa Samar da Kayayyakin Lafiya
Najeriya ta samu yarjejeniyar tallafin kuɗi na Yuro miliyan 50 (€50m) domin ƙarfafa masana’antun samar da kayayyakin kiwon lafiya a cikin gida tare da rage dogaro da shigo da magunguna daga ƙasashen waje. An rattaba hannu kan yarjejeniyar ne tsakanin Bankin Zuba Jari na Turai (EIB Global) da Bankin Masana’antu na Najeriya (BOI), yayin taron…

