Masana Sun Bukaci Tinubu Ya Sanya Hannu Kan Dokar Inshorar Lafiya ta FCT
Wani mai fafutukar harkokin lafiya, Shem Adah, ya buƙaci Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, da ya sanya hannu kan Dokar Inshorar Lafiya ta Babban Birnin Tarayya (FCT), yana mai bayyana ta a matsayin muhimmiyar hanya ta inganta tsarin kuɗaɗen lafiya da kuma bunƙasa samun kulawar lafiya ga kowa. Adah ya bayyana hakan ne yayin wata…

