Juriya ga Magunguna da Sabon Nau’in Sauro Sun Sanya Najeriya Cikin Shirin Ko-ta-kwana
Yaƙin da Najeriya ke yi da cutarzazzabin cizon sauro na iya shiga wani sabon mataki mai hatsari, yayin da masana kimiyya suka bayyana bayyanar wani sabon nau’in sauro da ke rayuwa a birane, tare da ƙaruwa juriya ga magunguna da sinadaran kashe sauro. Masana sun gargaɗi cewa hakan na iya rusa gagarumar nasarar da aka…

