Skip to content
Saturday, May 23, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • Zaɓen Fidda Gwani: PMB Ta Goyi Bayan ’Yan Takarar APC da Suka Yi Nasara

    7 hours ago7 hours ago
  • Home
  • Health
  • Page 9

Category: Health

Health News

  • Health
  • News

Ministan Kuɗi, Wale Edun, An Kai Shi Birtaniya Don Neman Lafiya

Idris Umar7 months ago7 months ago03 mins

Ministan Kuɗi kuma Ministan Daidaita Tattalin Arziki na ƙasa, Mista Wale Edun, an kai shi ƙasar Birtaniya domin neman kulawar likitoci, kamar yadda majiyoyi da dama masu kusanci da lamarin suka tabbatar da hakan a safiyar Talata. Rahoton da jaridar Western Post ta fara wallafawa ya samu tabbaci daga wata majiya da ta shaida wa…

Read More
  • Health
  • News

Likitocin FCT Sun Dakatar da Yajin Aiki

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Kungiyar Likitocin Masu Karatu a Babban Birnin Tarayya (FCT) ta sanar da dakatar da yajin aikin da ta shiga ba tare da iyaka ba, inda ta tabbatar da cewa mambobinta za su koma bakin aiki a ranar Litinin. Shugaban ƙungiyar, Dr. George Ebong, wanda ya tabbatar da hakan jiya, ya bayyana cewa an yanke shawarar…

Read More
  • Health
  • News

Yajin Aiki: Na Amince da a Biya Duk Bukatun Likitocin FCT – Wike

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa ya amince da dukkan bukatun likitocin horaswa da ke kan yajin aiki tun daga 15 ga Satumba, 2025, saboda bashin albashi da ba a biya ba. Wike ya bayyana haka ne a ranar Juma’a yayin kaddamar da aikin titin Northern Parkway daga Ring Road II…

Read More
  • Health
  • News

Yajin Aiki: Har Yanzu Ba a Biya Bukatun mu Ba – Likitocin FCT

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Kungiyar Likitocin Ma’aikatan Horaswa ta Babban Birnin Tarayya (ARD-FCTA) ta bayyana cewa duk da janye yajin aikin da ta fara ba tare da iyaka ba, babu daya daga cikin bukatunta da aka biya zuwa yanzu. A yayin kaddamar da aikin titin Northern Parkway daga Ring Road II zuwa Ring Road III a kan Shehu Yar’Adua…

Read More
  • Health
  • News

Gwamnan Kebbi ta Dakatar da Kwamishinan Lafiya

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, a ranar Alhamis ya dakatar da Kwamishinan Lafiya na jihar, Yunusa Musa Ismail, bisa sakaci wajen aiki da kuma raina nauyin da aka dora masa. Dakatarwar ba za ta rasa nasaba ba da ce-ce-ku-cen da ya biyo bayan cafke wani mutumi, Hassan Mai-Waya Kangiwa, wanda aka kama saboda ya wallafa…

Read More
  • Health
  • News

Likitoci Masu Neman Kwarewa Sun Fara Yajin Aiki a Fadin Ƙasa

Idris Umar8 months ago8 months ago03 mins

Kungiyar Likitocin Resident ta Ƙasa (NARD) ta umarci mambobinta da su janye ayyukansu daga asibitocin gwamnati a fadin Najeriya daga ranar Juma’a. Matakin ya biyo bayan cikar wa’adin sa’o’i 24 da kungiyar ta bai wa Gwamnatin Tarayya domin cika bukatunsu. Wannan wa’adin ya zo ne bayan wani na kwanaki 10 da ya ƙare a ranar…

Read More
  • Health
  • News

Kungiyan Sharing Hope Za ta Gudanar da Ayyukan Lafiya kyauta a Jos

Idris Umar9 months ago9 months ago12 mins

Kungiyar Sharing Hope Medical Mission USA tare da Sharing Hope Care and Foundation sun sanar da shirin gudanar da kyautattun ayyukan lafiya na makonni biyu a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jos (JUTH), Jihar Filato, a watan Oktoba 2025. Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da Mrs. Bridget Omini, shugabar sashen bayani, al’adu da hulɗar…

Read More
  • Health
  • News

Likitocin Abuja Sun Fara Zanga-zangar Gargadi Na Kwana 7

Idris Umar9 months ago9 months ago01 mins

Ƙungiyar Likitocin Mazauna Asibitoci ta Abuja (ARD-FCT) ta fara gudanar da yajin-aikin gargadi na kwanaki bakwai. An sanar da wannan mataki ne a yau, Litinin 8 ga Satumba, a cikin wata sanarwa da shugabanta, Dr. George Ebong, tare da wasu shugabannin ƙungiyar suka fitar. Likitocin sun bayyana tsarin kiwon lafiya na FCT a matsayin “gazawa…

Read More
  • Health
  • News

Sirrin lafiya: Me Yasa Shugaba Kim Jong Un ke Daukar Bayan Gidansa ko’ina?

Idris Umar9 months ago9 months ago03 mins

Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un, na daga cikin shugabannin duniya da suka fi tsananin tsaro, inda yake da al’adar tafiya da tuwalensa na kashin kansa duk inda zai je, har ma a cikin ƙasarsa. Wannan dabi’a ta sake fitowa fili ne a yayin ziyarar da ya kai ƙasar Sin domin halartar bikin tunawa…

Read More
  • Health
  • News

Hatsarin Jirgin Kasa: Bincike ta Bayyana Fasinjoji 6 sun jikkata

Idris Umar9 months ago9 months ago02 mins

A kalla fasinjoji shida ne suka jikkata bayan wani jirgin kasa mai tafiya zuwa Kaduna ya yi hatsari a KM 49 tsakanin tashar Kubwa da tashar Asham a ranar Talata, a cewar Hukumar Binciken Tsaro ta Najeriya (NSIB). A cikin wata sanarwa da Daraktan Harkokin Jama’a da Tallafin Iyali na hukumar ya sanya hannu, an…

Read More
  • 1
  • …
  • 7
  • 8
  • 9
  • 10

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV