Mutane Biyar Sun Mutu Sakamakon Wata Cuta Mai Ruɗani a Burundi – WHO
Hukumar Lafiya ta Duniya, World Health Organization (WHO), tare da hukumomin lafiya na ƙasar Burundi, na kokarin gano wata cuta mai ruɗani da ta yi sanadin mutuwar mutane biyar a arewacin ƙasar. Barkewar cutar, wadda ta fi shafar yankin Mpanda kusa da iyaka da Democratic Republic of the Congo, ta zuwa yanzu ta kamu da…
