N3.3 tiriliyan: Kamfanonin Samar da Wutan Lantarki Sun Kulla Yarjejeniyar
Kamfanonin samar da wutar lantarki guda takwas mafi girma a Najeriya sun rattaba hannu kan shirin biyan basussuka na naira tiriliyan 3.3 da Shugaba Bola Tinubu ya ƙaddamar, domin dawo da ƙarfi da kuɗaɗe a ɓangaren wutar lantarki. Daga cikin kamfanonin akwai Transcorp Power, Egbin Power Plc, da Geregu Power Plc, waɗanda suka shiga cikin…
