Watan Mayu: OPEC+ Ta Amince da Ƙarin Gangar Mai 206,000
Ƙungiyar ƙasashen masu fitar da mai da abokan hulɗarta, OPEC+, ta amince da ƙara yawan man da take hakowa da gangar mai 206,000 a kowace rana (bpd) daga watan Mayun 2026, a cewar majiyoyin da suka zanta da kamfanin dillancin labarai na Reuters. Sai dai ana hasashen cewa wannan ƙarin ba zai yi tasiri sosai…
