Taron ADC: PDP Karƙashin Jagorancin Wike ta Nesanta Kanta da Ɓangaren Turaki
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta karyata rahotannin da ke cewa ta yi wani zama da jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), inda ta bayyana zarge-zargen a matsayin marasa tushe kuma masu yaudara. A cikin wata sanarwa da Sakataren Yaɗa Labarai na Ƙasa, Jungudo Haruna Mohammed, ya fitar a ranar Laraba, jam’iyyar ta ce ba ta…
