Tsaron Intanet: CBN Ta Umarci Bankuna Su Kammala Binciken Cikin Makonni Biyar
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ɗauki mataki domin ƙarfafa sa ido kan tsaron bayanai a fannin kuɗi, inda ya umurci bankuna da sauran cibiyoyin kuɗi da ke ƙarƙashinsa su gudanar da cikakken binciken kansu kan ƙarfin tsaron su daga hare-haren yanar gizo cikin makonni uku zuwa biyar. A cikin wata takarda da ya fitar a…
