Tattaunawar Annoba: Najeriya Za Ta Karbi Bakuncin Kasar Sin
Gwamnatin Tarayya za ta karbi bakuncin wani muhimmin taro na tattaunawa kan tsaron lafiya da shirye-shiryen tunkarar annoba a Abuja ranar 30 ga Maris, 2026. Taron, mai taken “Lessons on Pandemic Preparedness and Response: Insights from China and Nigeria”, zai hada manyan jami’an gwamnati, cibiyoyin kiwon lafiya na duniya, masu tsara manufofi, da masana kimiyya…
