Kugiyar Amnesty ta Yi Gargadi da a Gaggauta Sakin Jamila Ibrahim da Jaririnta
Ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama ta Amnesty International ta yi kira da a gaggauta sakin Jamila Ibrahim ba tare da wani sharaɗi ba, wacce ‘yan sandan Najeriya suka kama a kasuwar Wuse da ke Abuja a ranar 28 ga watan Maris a yayin da take ɗauke da jaririnta mai watanni ɗaya a lokacin da suke gudanar…

