Idris Umar

SDP Ta Karyata Jita-Jitar Dakatar da El-Rufai, Ta Gargadi Jama’a Kan Labarun Karya

Reshen Jihar Kaduna na jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) ya musanta rade-radin da ke yawo cewa an dakatar ko kuma an kore tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai daga jam’iyyar. Jam’iyyar ta bayyana rahoton a matsayin ƙarya mai tushe daga siyasa da nufin yaudarar jama’a da kuma tayar da zaune tsaye a cikin jam’iyyar….

Read More