Zaben 2027: Tinubu ba Zai Sami Kuri’un Arewacin Najeriya ba – In ji a Babachir Lawan
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF), Babachir David Lawal, ya bayyana cewa Arewacin Najeriya zai kada ƙuri’arsa ya fitar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a babban zaɓen 2027, saboda halin ƙuncin rayuwa da kuma manufofin gwamnati da ya ce sun ware yankin daga tsarin mulki da ci gaban ƙasa. A wata hira da ya yi a…

