Sanata Yar’Adua Ya Karyata Jita-Jitar Ficewarsa Daga Jam’iyyar APC
Sanata Abdulaziz Musa Yar’Adua ya karyata jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa ya fice daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), yana mai cewa wannan labari karya ne kuma ba shi da tushe. A cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahadi, Sanata Yar’Adua ya sake…

