Category: Politics
Tsohon Hadimin Ganduje, Yakasai, Ya Fice daga APC, Ya Koma ADC
Tsohon mai ba Gwamnan Jihar Kano shawara kan harkokin yada labarai da sadarwa a zamanin Abdullahi Ganduje, wato Dawisu Yakasai, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) tare da komawa African Democratic Congress (ADC). Yakasai ya bayyana hakan ne a ranar Litinin ta shafinsa na X mai suna @dawisu, inda ya ce…
Philip Aduda Ya Fice Daga PDP Zuwa APC
Tsohon Sanatan da ya wakilci Babban Birnin Tarayya (FCT), Philip Aduda, ya sanar a ranar Talata cewa ya fice daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) tare da komawa jam’iyyar All Progressives Congress (APC). Aduda ya bayyana cewa ya dauki wannan mataki ne sakamakon rikicin cikin gida da ke addabar PDP.Bayan ya fice daga jam’iyyar, nan…
Ireti Kingibe Ba Za Ta Koma Majalisar Dattawa ba 2 a 027 – Wike
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya sake jaddada cewa Sanata Ireti Kingibe ba za ta koma Majalisar Dattawa a 2027 a matsayin wakiliyar FCT ba, yana mai danganta hakan da abin da ya kira rashin gamsasshen aiki da kuma rashin tasiri a ofis. Wike ya bayyana hakan ne yayin wata tattaunawa da manema…
Zaɓen FCT: PDP Ta Yi Watsi da Sakamakon AMAC
Hon. Loveth Izekor, ta yi watsi da sakamakon zaɓen Ƙananan Hukumomin FCT da aka gudanar a ranar Asabar, inda ta zargi cewa an tafka magudi a lokacin tattara sakamakon zaɓen. Da take jawabi ga manema labarai a ranar Litinin, Izekor ta bayyana takaicinta kan abin da ta kira sauya alkaluma domin fifita abokin takararta na…
E-Sakamako Zabe: Obi Ya Jagoranci Masu Zanga-zanga Zuwa Majalisar Ƙasa
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023 ƙarƙashin jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, ya jagoranci masu zanga-zanga zuwa Majalisar Ƙasa, kan batun watsa sakamakon zaɓe kai tsaye ta hanyar lantarki. Dan siyasar, wanda ke tare da dimbin magoya bayansa ciki har da fitacciyar ’yar gwagwarmaya Aisha Yesufu, a halin yanzu yana bakin ƙofar ginin…
Cikin Jam’iyyun Siyasa 170 Masu Neman Rajista, INEC ta yi wa Biyu Kacal Rijista
Daga cikin ƙungiyoyi 171 da suka nemi a yi musu rijista a matsayin jam’iyyun siyasa, Hukumar Zaɓe ta Ƙasa mai zaman kanta (INEC) ta yi wa jam’iyya guda ɗaya kacal rijista kai tsaye, yayin da aka yi wa wata guda rijista bisa umarnin kotu. Sabuwar jam’iyyar da ta cika dukkan sharuɗɗan doka da na tsarin…
Zaben 2027: Za mu Tsayar da ’Yan Takara, Za mu karɓi Wadata – Magoyan Wike
Bangaren Abdulrahman Mohammed na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya kore fargabar cewa jam’iyyar ba za ta tsayar da ’yan takara ba a babban zaɓen 2027, yana mai cewa PDP a yanzu tana da isasshen ƙarfi da kuɗaɗe don yin hakan. Wannan na zuwa ne yayin da rikicin shugabanci a cikin PDP ya ƙara ƙamari…
Ministan Tsaro Zai Yi Rajista a APC
Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya bayyana cewa yana iya shiga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a hukumance, inda ya ce a halin yanzu yana cikin “tsaka-tsakin sauyin siyasa”. Janar Musa ya bayyana hakan ne a wata hira da ya yi a shirin Sunday Politics na Channels Television, lokacin da aka tambaye shi…
Gwamna Yusuf ya Fice Daga Jam’iyyar NNPP
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), yana mai danganta matakin da rikice-rikicen cikin gida da kuma takaddamar shugabanci da ke kara kamari a cikin jam’iyyar. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar a ranar Juma’a.A…
2027: Takardar Atiku Na Iya Kawo Rabawa a ADC — Baba-Ahmed
Tsohon mai bai wa shugaban kasa shawara, Hakeem Baba-Ahmed, ya yi gargadin cewa jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) na iya fuskantar rarrabuwar kai a cikinta idan tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya samu tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar gabanin zaben 2027. Baba-Ahmed ya bayyana hakan ne a ranar Talata yayin wata hira a…

