Zai yi Wuya Obi ya Samu Tikitin Shugabancin Ƙasa na ADC – Datti

Tsohon ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na Jam’iyyar Labour (LP), Yusuf Datti Baba-Ahmed, ya bayyana shakku kan yiwuwar Peter Obi samun tikitin takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), yana mai danganta hakan da rikice-rikicen muradu da burace-buracen siyasa da har yanzu ba su warware ba a cikin sabuwar haɗakar jam’iyyun. A wata…

Read More