Skip to content
Saturday, May 23, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • Zaɓen Fidda Gwani: PMB Ta Goyi Bayan ’Yan Takarar APC da Suka Yi Nasara

    8 hours ago8 hours ago
  • Home
  • Politics
  • Page 9
  • Nigeria
  • Politics

Tinubu Approves Relocation of Ikoyi, Agodi, 27 Other Prisons

admin1 year ago1 year ago

Category: Politics

  • News
  • Politics

Dimokuradiyya: Chief Jimoh Ya Gabatar da Dokar Kariya Daga Juyin Mulki

Idris Umar7 months ago7 months ago02 mins

A kokarin karfafa tushen dimokuradiyya na Najeriya, Chief Aiyenale Fred Jimoh ya gabatar da wata doka, wadda ake kira “Dokar Kariya Daga Juyin Mulki da Tsayuwar Dimokuradiyya ta 2025,” ga Majalisar Dokoki domin a duba ta cikin gaggawa. An gabatar da wannan doka ga Sanata Sunday Karimi, wanda ke wakiltar mazabar Kogi West, domin ya…

Read More
  • News
  • Politics

Sakamakon Zaben Shugaba Biya ya Jawo Zanga – zanga a Kamaru

Idris Umar7 months ago7 months ago01 mins

An samu zanga-zanga a duk fadin Kamru bayan sanarwar sake zaben Shugaba Paul Biya, inda rundunonin tsaro suka yi karo da magoya bayan dan takarar adawa, Issa Tchiroma Bakary. Rahotanni sun bayyana cewa sojoji da ‘yan sanda sun harba hayaki mai sa hawaye domin raba taron jama’a a Yaoundé da sauran manyan birane. A martani,…

Read More
  • News
  • Politics

Shugabancin PDP: Tsohon Gwamnan Jigawa ya Bayyana Shiga Takara

Idris Umar7 months ago7 months ago02 mins

Tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya bayyana a hukumance niyyarsa ta yin takarar shugaban kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP). Lamido ya sanar da hakan ne a cikin wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na Facebook a ranar Litinin, inda ya ce zai ziyarci hedkwatar jam’iyyar a ranar Litinin domin sayen…

Read More
  • News
  • Politics

Paul Biya Ya Sake Zama Shugaba Bayan Shekaru 43 A Mulki

Idris Umar7 months ago7 months ago01 mins

Shugaban kasar Kamaru, Paul Biya, wanda ke da shekaru 92, an sanar da shi a hukumance a matsayin wanda ya ci zaben shugaban kasa na shekarar 2025. A cewar sakamakon da Majalisar Dokokin Tsarin Mulki ta sanar, Biya ya samu kashi 53.66% na kuri’un, yayin da Issa Tchiroma ya samu kashi 35.19%. An sanar da…

Read More
  • News
  • Politics

Zaben 2027: Dan Majalisar Sokoto, Dasuki, Ya Janye, Don ba Matasa Dama

Idris Umar7 months ago7 months ago02 mins

Dan majalisar wakilai daga Kebbe/Tambuwal a Sokoto, Abdussamad Dasuki, ya bayyana cewa ba zai yi takarar zaben 2027 ba, yana mai cewa wannan shawara ta kasance sadaukarwa ta kashin kai domin samar da fili ga matasan Najeriya a fagen jagoranci. A cikin wata sanarwa da ya bayyana wa manema labarai a ranar Lahadi, Dasuki ya…

Read More
  • News
  • Politics

Okpebholo ga Kwamishinoni: Dole ku Sanya Hular Tinubu a Taron Majalisar Zartarwa

Idris Umar7 months ago7 months ago02 mins

Gwamnan Jihar Edo, Monday Okpebholo, ya ba da umarni ga dukkan mambobin majalisar zartarwar jiharsa da su rika sanya hular “Asiwaju” — hular da ake dangantawa da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu — yayin tarukan majalisar zartarwa (EXCO). Gwamnan ya bayyana hakan ne a yayin da yake jawabi ga sabbin kwamishinoni a Birnin Benin a…

Read More
  • News
  • Politics

Zaɓen Kamaru: Tchiroma Bakary, ya Bayyana Kansa a Matsayin Wanda ya Lashe

Idris Umar7 months ago7 months ago04 mins

Ɗan takarar adawa a Kamaru, Issa Tchiroma Bakary, ya bayyana kansa a matsayin wanda ya yi nasara a zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar a ƙarshen mako, yana kalubalantar shugaban ƙasa mai ci, Paul Biya, wanda ya shafe shekara 43 yana mulki. Wannan sanarwar ta zo ne duk da cewa sakamakon ƙarshe na hukuma ba…

Read More
  • News
  • Politics

Tinubu Ya Naɗa Farfesa Amupitan a Matsayin Shugaban Hukumar Zaɓe (INEC)

Idris Umar8 months ago8 months ago03 mins

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Farfesa Joash Ojo Amupitan (SAN) a matsayin sabon Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC). Mai magana da yawun fadar shugaban ƙasa, Bayo Onanuga, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Alhamis. A cewar Onanuga, Majalisar Ƙasa ta Koli (National…

Read More
  • News
  • Politics

Sanata Daga Enugu Ya Bar Jam’iyyar Labour Ya Shiga APC

Idris Umar8 months ago8 months ago01 mins

Sanata mai wakiltar Enugu ta Gabas, Kelvin Chukwu, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar Labour Party (LP) zuwa All Progressives Congress (APC). An karanta wasikar ficewarsa a zaman majalisar dattawa da Shugaban Majalisar, Godswill Akpabio, ya jagoranta a ranar Laraba. A cikin wasikar, Chukwu ya ce matakinsa ya biyo bayan tattaunawa da jama’arsa da sauran…

Read More
  • News
  • Politics

Shugaban INEC: Farfesa Yakubu, ya Mika Ragamar Shugabanci ga Agbamuche

Idris Umar8 months ago8 months ago01 mins

Shugaban Hukumar Zabe ta Kasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, ya sauka daga mukaminsa, inda ya mika ragamar shugabancin hukumar ga May Agbamuche, wacce za ta rike mukamin shugabar riko na hukumar. Agbamuche, wacce ita ce kwamishina mafi dadewar aiki a hukumar, za ta shugabanci INEC na ɗan lokaci har zuwa lokacin da za a nada…

Read More
  • 1
  • …
  • 7
  • 8
  • 9
  • 10
  • 11
  • …
  • 19

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV