Skip to content
Saturday, May 23, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • Zaɓen Fidda Gwani: PMB Ta Goyi Bayan ’Yan Takarar APC da Suka Yi Nasara

    9 hours ago9 hours ago
  • Home
  • Politics
  • Page 11
  • Nigeria
  • Politics

Tinubu Approves Relocation of Ikoyi, Agodi, 27 Other Prisons

admin1 year ago1 year ago

Category: Politics

  • News
  • Politics

NNPP Ta Nesanta Kanta Daga Shirin Kwankwaso Na Komawa APC

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta nesanta kanta daga labarin shirin tsohon ɗan takarar shugabancin ƙasa a 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, na komawa jam’iyyar All Progressives Congress (APC). Sakataren Ƙasa na NNPP, Dakta Ogini Olaposi, cikin wata sanarwa a ranar Litinin, ya bayyana cewa ikirarin da Kwankwaso ya yi na komawa APC abu…

Read More
  • News
  • Politics

Onanuga ga El – Rufai “Ka Na Bukatar Taimako”

Idris Umar8 months ago8 months ago03 mins

Fadar shugaban kasa ta mayar da martani ga tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, wanda ya yi ikirarin cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu na shirin mayar da kansa shugaban ƙasa har abada. A karshen mako da ya gabata, lokacin da El-Rufai ya gana da tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar, ya ce alamu na…

Read More
  • News
  • Politics

Gwamnatin Tinubu ta fi kowace Gwamnatin Soja Muni a Tarihin Najeriya – El-Rufai

Idris Umar8 months ago8 months ago03 mins

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya yi zargin cewa gwamnatin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ta fi kowace gwamnatin soja da Najeriya ta taɓa fuskanta muni. El-Rufai ya yi wannan magana ne a lokacin da ya karɓi bakuncin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, a ƙarshen mako. Atiku ya kai masa ziyara ta…

Read More
  • News
  • Politics

Na fi wahalar Samun Sassaucin Bashi Fiye da Neman Wa’adi na Uku – Obasanjo

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Tsohon Shugaban Ƙasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya karyata zargin cewa ya taɓa neman ƙara tsawaita wa’adinsa fiye da shekaru takwas da kundin tsarin mulki ya tanada, yana mai cewa babu wata hujja da ke goyon bayan irin wannan ikirari. Obasanjo, wanda ya shugabanci Najeriya daga 1999 zuwa 2007, ya yi wannan bayani ne a ranar…

Read More
  • News
  • Politics

Zan iya Komawa APC, Amma da Sharudda na — Kwankwaso

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Tsohon dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) a zaben 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa yana da shirin komawa jam’iyyar All Progressives Congress (APC), amma ne kawai idan aka fayyace sharuddan kuma aka aiwatar da su. A wani jawabi da ya yi a Kano, Kwankwaso ya ce:…

Read More
  • News
  • Politics

Martanin Sowore: Ya Kira Wike “Barawo, Mai Kisan Kai Kuma Mashayi”

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Dan gwagwarmayar kare hakkin dan Adam kuma tsohon dan takarar shugaban kasa, Omoyele Sowore, ya fusata da Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, kan wani kalami da ake zargin ya yi cewa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya kamata ya “kashe” shi. A cikin wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na X (wanda…

Read More
  • News
  • Politics

Zaben 2027: Atiku Zai Kara Fuskantar Kaye, Tambuwal “Kaho Marar Nama” – Wike

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, yayi kalamai mai zafi kan tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato, Aminu Tambuwal, inda ya bayyana shi a matsayin “kaho marar nama”, yana mai karyata tasirin sa a siyasar Najeriya musamman yayin da ake shirye-shiryen zaben 2027. Da yake magana a wata hira da aka yi da shi a shirin…

Read More
  • News
  • Politics

Bazan kasance Ministan FCT ba a cikin shekara biyu masu zuwa – Wike

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Tsohon gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike, a ranar Juma’a ya bayyana yiwuwar cewa ba zai kasance Ministan Babban Birnin Tarayya, Abuja (FCT) ba cikin shekara biyu masu zuwa. Wike ya yi wannan karin haske ne yayin kaddamar da aikin gina titin Northern Parkway daga Ring Road II zuwa Ring Road III da ke Abuja. Yayin…

Read More
  • News
  • Politics

Na Sasanta da Fubara, Zaman Lafiya Nake So a Rivers – Wike

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya bayyana cewa ya yi magana da Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, a ranar Laraba kafin shugaban kasa Bola Tinubu ya sanar da kawo karshen dokar ta-ɓaci a jihar. Wike ya ce bayan watanni shida na dokar ta-ɓaci a jihar mai arzikin man fetur ta Kudu maso Kudu, an…

Read More
  • News
  • Politics

Zaben 2027: Sama da Mutane 200 Suka Bar APC Zuwa ADC a Kaduna

Idris Umar8 months ago8 months ago01 mins

A yayin shirye-shiryen babban zabe na 2027, fiye da mambobi 200 na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a mazabar Gubuchi, karamar hukumar Makarfi ta jihar Kaduna sun fice daga jam’iyyar. Rahotanni sun nuna cewa an karɓi masu sauya shekan ne zuwa jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a ranar Litinin. Tun bayan da hadakar shugabannin hamayya…

Read More
  • 1
  • …
  • 9
  • 10
  • 11
  • 12
  • 13
  • …
  • 19

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV