Jagoranci ADC: INEC ta Amince da Sanata David Mark

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta amince da sabon shugabancin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) karkashin jagorancin tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata David Mark. Batun shugabancin jam’iyyar ya jawo cece-kuce tun bayan da tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, tare da wasu jiga-jigan ‘yan siyasa daga sassa daban-daban na ƙasar suka shiga…

Read More

Ziyartar Tinubu: NNPP Ta Kori Dan Majalisar Tarayya Abdulmumin Jibrin

Jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) reshen jihar Kano ta sanar da korar ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Kiru/Bebeji, Abdulmumin Jibrin Kofa, bisa zargin aikata laifukan karya doka ta jam’iyya da kuma kasa biyan hakkokin kudi da jam’iyyar ke bukata. Shugaban NNPP a Kano, Hashim Sulaiman Dungurawa, ne ya bayyana hakan yayin taron manema…

Read More